23/04/2020
Hukumar kasar Saudiya ta sanar da ganin jinjinrin watan Ramadan.
Gobe idan Allah ya kaimu zai zama 1 ga watan Ramadan kenan a kasar saudiya.
Allah ka sada mu albarkan dake cikin wannan wata amiin.