Isah gidado

Isah gidado Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah gidado, Liman Katagum, Bauchi.

31/07/2026

Tabbas haka ne kuwa

Hotuna: Yadda ɗan takarar dan majalisar Tarayya na ADC a Gombe, Aliyu Abubakar Turaki, ya sauya sheƙa zuwa PDP, domin ma...
28/07/2026

Hotuna: Yadda ɗan takarar dan majalisar Tarayya na ADC a Gombe, Aliyu Abubakar Turaki, ya sauya sheƙa zuwa PDP, domin marawa Farfesa Isa Pantami, baya a zaɓen 2027.

Aliyu Abubakar Turaki, shi ne ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya na Mazabar Gombe/Kwami/Funakaye.

26/07/2026
15/07/2026

Jawabin Shugaban Masu Buƙata Ta Musamman na Jam'iyyar PDP ya ƙarfafa wa Professor Isa Ali Pantami gwiwa, inda ya buƙace shi da kada ya ji tsoron kowa, ya ci gaba da tafiya tare da al'umma.

14/07/2026

Yadda Al'ummar Ƙaramar Hukumar Yamaltu/Deba s**a yi wa Professor Isa Ali Pantami, CON bankwana cikin farin ciki bayan kammala ziyarar godiya da ya kai wa shugabanni, dattawa da sauran masu ruwa da tsaki na Jam'iyyar PDP a ƙaramar hukumar.

YANZU-YANZU: tsohon dan takarar Gwamnan jihar Gombe a jam'iyyar SDP Mr. Kelmi Jeacob Lazarus (Madocin Tangale), ya fice ...
14/07/2026

YANZU-YANZU: tsohon dan takarar Gwamnan jihar Gombe a jam'iyyar SDP Mr. Kelmi Jeacob Lazarus (Madocin Tangale), ya fice daga jam'iyyar, zuwa jam'iyyar PDP domin marawa Professor Isa Ali Pantami baya a zabe mai zuwa.

Mr. Kelmi Jeacob Lazarus, shine yayi takarar Gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar SDP a shekarar 2023, kuma shine tsohon shugaban jam'iyyar SDP na jihar Gombe, kuma tsohon General Manager Radio Gombe.

Mr. Kelmi Jeacob, yace ya dawo jam'iyyar PDP ne domin marawa Professor Isa Ali Pantami baya kasancewar yafi kowane dan takara cancanta a jihar Gombe.

Isowar Professor Isa Ali Pantami wurin da zai gudanar da meeting da shugabannin jam'iyyar PDP na karamar hukumar Yamaltu...
14/07/2026

Isowar Professor Isa Ali Pantami wurin da zai gudanar da meeting da shugabannin jam'iyyar PDP na karamar hukumar Yamaltu Deba da na gundumoni 11, inda shugabannin jam'iyya s**a tarbe shi.

DA DUMI-DUMI: Matatar Dangote ta sanar da dakatar da sayar da man fetur da kuɗin naira, inda daga yanzu za ta riƙa gudan...
14/07/2026

DA DUMI-DUMI: Matatar Dangote ta sanar da dakatar da sayar da man fetur da kuɗin naira, inda daga yanzu za ta riƙa gudanar da cinikayyarta da dalar Amurka.

Kamfanin ya bayyana cewa matakin ya biyo bayan dakatar da yarjejeniyar "Mai da Naira", wadda ta ba shi damar sayen ɗanyen mai da kuɗin naira.

Masana na hasashen cewa wannan sauyi na iya ƙara matsin lamba kan darajar naira tare da yin tasiri a farashin man fetur a Najeriya.

Shugabannin jam'iyyar PDP na karamar hukumar Balanga sun tarbi Professor Isa Ali Pantami
14/07/2026

Shugabannin jam'iyyar PDP na karamar hukumar Balanga sun tarbi Professor Isa Ali Pantami

Address

Liman Katagum
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah gidado posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share