Mr.Idris Abdullahi

Mr.Idris Abdullahi Ilimatarwa🖌️🖍️
Wa'azantarwa📚✏️
Nishadantarwa 😂😄😃

25/08/2026

Duniya ta yi kyau kuma ta yi daɗi saboda haihuwar Musɗafa ﷺ.

24/08/2026

Duk wanda na isa dashi Tinubu zai zaba.

22/08/2026

Zaɓaɓɓe Daga Zaɓaɓɓu,
Mai Girma Ɗan Masu Girma, Mai Daraja Ɗan Masu Daraja, Shugaba "MUHAMMADUR" RASULILLAH ( ﷺ).

18/08/2026

Zamu Iya Ɓoye Komai Acikin Ranmu Amman Banda Soyayyar
Muhammadu Rasulillahi

18/08/2026

Wane darasi ne rayuwa ta koya maka wanda babu makarantar da za ta iya koya maka?🤔

17/08/2026

Sab'o yana da wuyar bari..Shiyyasa karma ka fara👂

Allah y tsaremu

17/08/2026

Shin Social Media ta taɓa yi maka rana?

17/08/2026

Yau na tashi da shaukin kaunar ka ya ɗan Amina tu. ﷺ ❤️💝

17/08/2026

Wato Sai kaci ka koshi, Zakagane babu mai Son ganin bayanka,kamar Yunwa 🤣👌

17/08/2026

Idan Kayi Sallahr Asuba Cikin Ni'imar Ubangiji Daure Ka Rubuta 👇🥰

Alhamdulillah 🤲🙏

Address

18 Gelobe Street
Birnin Gwari

Telephone

+19154225138

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr.Idris Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share