22/12/2025
MASALLACIN KURA KODA KUDI KARE BAYA ZUWA.
Senator Barau Jibril Maliya
KO GEZAU 2027
INSHA ALLAH.
Zabin alhairi yana samar da alhairai ga dukkan al'ummar da suke son kansu da alhairi.
Alhairin ALLAH ga jama'ar da ake mulka shine samun shugaba nagari da zai zowa al'ummarsa da alhairan da zasu amfane su.
SENATOR BARAU JIBRIL MALIYA
alhairin ALLAH ne irin wanda kowace irin tarin al'umma ka bukatar son samu.
KANAWAN KANO
ku zabawa kanku alhairin da ALLAHU (( SWT )) ka sanku dashi.
don zabar alhairi yana samar da manyan alhairan da al'umma zasu dade suna amfana dasu.
* Shin zamu bar alhairin ALLAH ne mu zabi wanda zabarsa zai zamowa wani mutum alhairin kanshi?
Haba Ina
'DAN DA ZAI MUTU BANA LAYA BATAYI MAI.
KANAWAAAAAAAAA
Ga alhairin ALLAH nan
SENATOR BARAU JIBRIL MALIYA
A matsayin gwamnan Kano a shekara ta 2027.
ALLAH
ga
MALIYA.
ka bashi gwamnan Kano a cikin sauki amin
Sing ✍️✍️by saifullahi lawan Ibrahim gezawa. Dan Media (smart).
SENATOR BARAU JIBRIL MALIYA