FC Yan Samari

FC Yan Samari FC Yan Samari Official Football Club Developing young talents, building future champions. Nigeria Unity • Discipline • Success ⚽ One Team, One Dream

SANARWA GA DUKKAN MAGOYA BAYANMU!!!A shirye-shiryen fara gasar GOMBE STATE FA Super League 2026 naci gaba, kuma a ranar ...
14/07/2026

SANARWA GA DUKKAN MAGOYA BAYANMU!!!

A shirye-shiryen fara gasar GOMBE STATE FA Super League 2026 naci gaba, kuma a ranar Litinin, 20 ga Yuli, 2026, za a gudanar da Draw domin tantance rukunin kungiyoyi da jadawalin wasanni.

Muna kira ga daukacin magoya bayan FC YAN SAMARI dasu kasance tare da mu, ku ci gaba da yi wa kungiyar addu'a yayin da muke jiran sanin kungiyar daza mu fara karawa a wannan babbar gasa.

Da yardar ALLAH, zamuyi iya bakin kokarinmu wajen wakiltar ku da kuma daukaka sunan kungiyar YAN SAMARI.

Ku kasance tare damu domin samun sabbin bayanai nan da nan bayan an kammala Draw.

💚 FC YAN SAMARI 💪 Together We Rise!⚽

SANARWA GA DUKKAN MAGOYA BAYAN FC YAN SAMARI!💙⚽Da farin ciki muke sanar da ku cewa FC YAN SAMARI ta samu gurbin shiga ga...
13/07/2026

SANARWA GA DUKKAN MAGOYA BAYAN FC YAN SAMARI!💙⚽

Da farin ciki muke sanar da ku cewa FC YAN SAMARI ta samu gurbin shiga gasar GOMBE STATE FA Super League, tare da sauran kungiyoyi 31 da s**a cancanta. Wannan wata babbar dama ce a gare mu domin ci gaba da nuna ƙwazo da ɗaukaka sunan ƙungiyarmu.

Muna kira ga dukkan masoya, magoya baya da masu fatan alheri da su ci gaba da kasancewa tare da mu a wannan sabon ƙalubale. Goyon bayanku shi ne ƙarfafa mana gwiwa domin cimma manyan nasarori.

Mungode da irin soyayya da goyon bayan da kuke ba mu a ko da yaushe. Da yardar ALLAH, za mu yi iya bakin ƙoƙarinmu wajen faranta muku rai a wannan gasar.

FC YANSAMARI – Together We Rise! ⚽ Gombe State FA Super League... Muna zuwa!💪🔥

SARKIN ADON PANTAMI CUP🏆!!!Match Day 03🆚 ABACHA UNITED🏟️ BOLARI 🕑 1:30pm📅 30 June 2026  ALLAH UBANGIJI Yabamu sa'ah🤲💙   ...
29/06/2026

SARKIN ADON PANTAMI CUP🏆!!!

Match Day 03

🆚 ABACHA UNITED
🏟️ BOLARI
🕑 1:30pm
📅 30 June 2026

ALLAH UBANGIJI Yabamu sa'ah🤲💙

To all our players and loyal fans, we sincerely apologize for today's result. FC Yan Samari  lost the League One Semi-Fi...
28/06/2026

To all our players and loyal fans, we sincerely apologize for today's result. FC Yan Samari lost the League One Semi-Final match against Landa Boys.
This is not the outcome we hoped for, but we are grateful for your unwavering support throughout the season. In football, there are victories and there are lessons. We will learn from this defeat, come back stronger, and continue working hard.
Thank you for standing with us in both good and difficult times. May Allah reward your support and grant us greater success in the future.
**Up Up FC Yan Samari! 💙⚽**

SAKO GA MASOYAN FC YAN SAMARIAlhamdulillah a kan komai.Ko dayake tafiyarmu a State League ta zo ƙarshe, muna miƙa saƙon ...
28/06/2026

SAKO GA MASOYAN FC YAN SAMARI

Alhamdulillah a kan komai.

Ko dayake tafiyarmu a State League ta zo ƙarshe, muna miƙa saƙon godiya ta musamman gare ku, masoyanmu na kusa da na nesa. Goyon bayanku, addu'o'inku, da ƙarfafawar da kuka bamu tun daga farkon gasar har zuwa yau sun kasance babban abin alfahari a gare mu.

Mun yi bakin ƙoƙarinmu a kowace wasa, amma ƙaddarar Allah ita ce mafi alheri. Mun karɓi wannan sakamako cikin tawakkali, kuma za mu dawo da ƙarfi, ƙwarewa, da sabon azama.

Muna roƙon Allah (SWT) Ya saka muku da alheri bisa irin ƙaunar da kuka nuna mana. Ku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin wannan ba ƙarshen tafiya ba ne, farkon wani sabon babi ne.

Mungode sosai da goyon bayanku. In Sha Allah, FC YAN SAMARI zata dawo da ƙarfi fiye da da.🤍⚽

A nasara da rashin nasara, tare da ku muke alfahari.

Kukasance Damu Anjima Dan Kawo Muku Wasa Kai Tsaye (Live) Na FC Yan Samari Semi Final Muna Godiya Da Lokacin Ku Ayi Kall...
28/06/2026

Kukasance Damu Anjima Dan Kawo Muku Wasa Kai Tsaye (Live) Na FC Yan Samari Semi Final

Muna Godiya Da Lokacin Ku Ayi Kallo Lafiya

Allah Yabamu Nasara

Up Up Fc Yan-Samari

🚨SQUAD ANNOUNCEMENT l🚨The journey continues!💙Here are the 19 players selected to represent FC YAN SAMARI in tomorrow's S...
27/06/2026

🚨SQUAD ANNOUNCEMENT l🚨

The journey continues!💙

Here are the 19 players selected to represent FC YAN SAMARI in tomorrow's Semi-Final clash against LANDA BOYS.

The team is fully prepared, focused, and determined to give everything on the pitch in pursuit of a place in the final.

We kindly ask all our fans and supporters to keep us in your prayers and stand firmly behind the team. With Allah's help, victory will be ours.

May Allah grant us success and protect every player from injury.🤲

SANARWA GA DUKKAN MASOYAN FC YAN SAMARI📢Assalamu Alaikum, masoya na kusa dana nesa.Muna farin cikin sanar daku cewa wasa...
27/06/2026

SANARWA GA DUKKAN MASOYAN FC YAN SAMARI📢

Assalamu Alaikum, masoya na kusa dana nesa.

Muna farin cikin sanar daku cewa wasanmu na SEMI FINAL daza mu fafata gobe za a nuna shi LIVE domin duk wanda ba zai samu damar zuwa filin wasa ba ya kasance tare damu daga ko'ina yake.

🎥 Photographer ɗinmu ne zaiyi LIVE COVERAGE na wasan baki ɗaya.

Ku kasance cikin shiri, ku bibiye shafinmu domin kada ku rasa ko da minti ɗaya na wannan babban fafatawa.

Muna roƙon Allah (SWT) Yaba mu nasara, Ya kare 'yan wasanmu daga duk wata illa, Yasa mu kai wasan ƙarshe. Ameen.🤲

Ku ci gaba da mara wa FC YAN SAMARI baya. Tare za mu yi nasara!💙

27/06/2026

Alhamdulillah! FC Yan-Samari has successfully completed their final training match against Landa Boys ahead of the Gombe State League One Semi-Final.
We thank Almighty Allah for a successful preparation and pray that He grants our team victory in the semi-final and throughout the league.
May Allah strengthen the players, protect them from injuries, and crown their efforts with success.
UP UP FC YAN-SAMARI! 💙⚽🏆
In Sha Allah, the League title is ours!

FC Yan Samari Official Football Club Developing young talents, building future champions. Nigeria Unity • Discipline • Success ⚽ One Team, One Dream

🤝PARTNERSHIP ANNOUNCEMENT🤝Muna farin cikin sanar da masoya da magoya bayan FC YAN SAMARI cewa bayan gagarumar nasarar da...
26/06/2026

🤝PARTNERSHIP ANNOUNCEMENT🤝

Muna farin cikin sanar da masoya da magoya bayan FC YAN SAMARI cewa bayan gagarumar nasarar da muke samu a gasar GOMBE STATE LEAGUE, mun kuma samu gagarumar nasara a wajen kulla haɗin gwiwa da ADBELL ELECTRIC ENT. Nigeria Limited.

Wannan haɗin gwiwa wata babbar alama ce ta ci gaba da bunƙasar ƙungiyarmu, kuma yana nuna irin amincewar da COMPANIES ke yi da hangen nesa da ƙoƙarin FC YAN SAMARI.

Muna miƙa godiya ta musamman ga M.D na ADBELL ELECTRIC ENT. Nigeria Limited (OGA BELLO) bisa wannan goyon baya da amincewa. Muna da yakinin cewa wannan haɗin gwiwa zai kawo ci gaba mai yawa ga ƙungiyarmu da kuma matasan da muke tallafawa.

Bayan nasarar da muka samu a filin wasa, muna ci gaba da samun nasarori a wajen fili. Wannan farkon alheri ne, kuma muna fatan samun abubuwa masu kyau a gaba.

Together We Grow, Together We Win!💙⚽

Address

Gombe
760001

Telephone

+2349053941851

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FC Yan Samari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FC Yan Samari:

Share