sani_editor_

sani_editor_ Shafin da ke koyar da darussa da kyawawan halaye daga rayuwar Annabi Muhammad (S.A.W). Muna neman yardar Allah ne, ba yabo

11/02/2026

Ba'a iya kwatan ta soyayyar da tazama ki yayya

05/02/2026

Bama gudun magana amma muna son zaman lafiya

04/02/2026

Idan baku zageni ba wasu sun zageni haka zalika idan baku yabeni ba wasu sun yabeni kamar yadda nima haka

26/01/2026

Mai hankali kadai ke gane kwatancen kurma

Allah ya jikan ka malam ko nace baban mu sheikh dahiru usman bauchi Allah  ya kyautata ma kwanci sabida isar manzon Alla...
27/11/2025

Allah ya jikan ka malam ko nace baban mu sheikh dahiru usman bauchi Allah ya kyautata ma kwanci sabida isar manzon Allah annabi Muhammad S.A.W

29/10/2025

03/10/2025
24/07/2025
23/07/2025

Wannan shafi mai albarka an bude shi ne domin raba ilimi da tunatarwa daga rayuwar Annabi Muhammad (S.A.W), domin mu koyi halayensa, tsoron Allah, da kyawawan dabi'unsa.

Muna roƙon Allah ya sanya albarka, ya yafe kura-kuranmu, kuma ya saka da alheri ga duk wanda ya karanta ko ya yada wannan aikin.

Ku kasance tare da mu. Ku raba da wasu domin karin lada.

Allah ya albarkaci wannan shafi.

Wannan shafi mai albarka an bude shi ne domin raba ilimi da tunatarwa daga rayuwar Annabi Muhammad (S.A.W), domin mu koy...
23/07/2025

Wannan shafi mai albarka an bude shi ne domin raba ilimi da tunatarwa daga rayuwar Annabi Muhammad (S.A.W), domin mu koyi halayensa, tsoron Allah, da kyawawan dabi'unsa.

Muna roƙon Allah ya sanya albarka, ya yafe kura-kuranmu, kuma ya saka da alheri ga duk wanda ya karanta ko ya yada wannan aikin.

Ku kasance tare da mu. Ku raba da wasu domin karin lada.

Allah ya albarkaci wannan shafi

Address

Kano Outlying

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sani_editor_ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category