19/07/2026
TA INDA AKA HAU-TA NAN AKE SAUKA😂
Sir wisdom II
Wata rana wata bazawara ta kira wani saurayin ta akan ya kawo mata ziyara domin tana kewar sa..
guy ɗin ya shirya yahau mashin ya nufi gidan su🛺 yana cikin keke 🛺 Sai ga message tayi mishi: " pls ka taho mana da kaza da wasu drinks".
ya biya ya sayi kaza da drinks k**ar yadda ta nema..🤸
ya isa tayi mishi iso falon gidan yana zama, yaga tayi wuf ta ɗauki coke 1 ta shanye ta jefa robar a dustbin..😎
Ta buɗe ledar kazar ta raba biyu ta ce bari tayi musu pepper soup dashi yace "ok"
bayan ta shiga kitchen ta dawo tace dashi bari ta yi wanka tana zuwa, yna zaune a parlor sai yaji tana waya kafin ta shiga wanka...👀 Da ta gama wayar sai ta dawo ta sameshi tace masa "Baby uban ɗa-nah (da yake dama tana da yaro 1) yace mini gashi nan zaizo, zai kawo min kuɗin da nake kula mishi da yaro da kuma wasu kayan da ya sayawa yaron shi, pls banson yazo ya same ka yaji haushi ya daina kula da yaron shi... yanzu ka tafi, zuwa anjima idan ya tafi zan kira wayanka saika dawo" kaji sweetheart...👀😎
Bai tsaya wani mata tambaya ba, tace bari ta yi wanka sharp sharp, ta kuwa wuce ta koma bandaki.
Cikin ruwan sanyi ya tashi, ya bude fridge, ya ɗauke sauran coke ɗin daya kawo, tare da sauran naman da ta ajiye a fridge, ya leƙa kitchen ya kashe gas cooker, ya sauke tukunya, tare da juye naman da take musu pepper soup ɗin a leda, ya juye romon a robar coke data shanye.
sai ya samu ruwa ya zuba a tukunyar, ya k**a hanya yayi gaba abinsa.
yana shiga keke napep don ya koma 🛺 sai ga waya tana ta kira yaƙi ya ɗauka..🤣🤣
Sai ta fara turo messages na zagi kala kala.
Shin don Allah meye yayi na zagi anan da zata zage shi?
Sir Wisdom II pen 🖊️