Abdullahi Idris Ibrahim

Abdullahi Idris Ibrahim For most information about my life and development

Alhamdulillah.
15/12/2025

Alhamdulillah.

Alhamdulillah.Ina fatan Allah yasa  kowa ya je gida gida lafiya amin.Ina mutukar godiya da zuwan ku daurin aure na, haka...
15/12/2025

Alhamdulillah.

Ina fatan Allah yasa kowa ya je gida gida lafiya amin.

Ina mutukar godiya da zuwan ku daurin aure na, haka ma wadan da s**a turo mini sakon fatan alkairi da kiraye-kiraye ina godiya kwarai da gaske.

Wadan da basu samu damar halarta ba su ma ina mu su fatan alkairi.
Na gode
Na gode
Na gode.

Is the beautiful in the great Muslim female name.
15/12/2025

Is the beautiful in the great Muslim female name.

Gaskiya ne wannan.
15/12/2025

Gaskiya ne wannan.

Alhamdulillah!!!
09/12/2025

Alhamdulillah!!!

31/10/2024

Alhamdulillah

MAHAIFI NA ALLAH YA GAFARTA DAN ANNABI S.A.W.W.Duk da soyayyar da ka ke yi mi ni hakan bai hana Allah yi ikon sa ba, a d...
20/06/2021

MAHAIFI NA ALLAH YA GAFARTA DAN ANNABI S.A.W.W.
Duk da soyayyar da ka ke yi mi ni hakan bai hana Allah yi ikon sa ba, a dai-dai lokacin da rayuwa ta ta fara shakuwa da kai. Allahu ya gafarta ma, ya yi
rahma a gare ka ya yafe zunuban ka mahaifi na👋👋👋. IBRAHIM BICHI😭😢😪.

A duk sanda na tuna cewa kayi mini gata da ka haife ni a cikin addinin musulunchi, sai in dada godiya ga Allah in yi addu'a gare ka.

Ka nuna mi ni makaranta dan neman ilmi, ka nuna mi ni sana'a domin dogaro da kai Na, ka koya mi ni tarbiyya dan kyatata zamantakewa da al'umma.

shekara biyar da komawar ka ga Allah, a daidai wannan wata na zul'hajji ne sha hudu 14/11/1437AH dai-dai da 17/8/2016AD. FATHER'S DAY
SIGNED BY ABDULLAHI IDRIS IBRAHIM

14/06/2021

🌴Allah na roke ka dan girman manzon ka,
🌴Dan kadaitar zatin ka ka ba mu san manzon Allah,
🌴Rabbu dan manzon Allah Dan mutunchin manzon Allah,
🌴Dan karamchin manzon Allah da wasidar manzon Allah,
🌴Dan salsalar manzon Allah dan asalin manzon Allah ka jikan iyayen mu.😭😭😭

Address

Minjibir Town
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Idris Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category