Young Ahmadeey

Young Ahmadeey Potential Nurse

23/05/2024

Mutuwa kala 2 ce
1-Kamutu ana bakin ciki
Ka huta
2-kamutu ana farin ciki
An huta

01/04/2024

Anya Ƴan NEPA Ba Ɗan SAHIYA Zaku Gani Ba, Wanga Baƙin Sheri Naku, Wutar Ko Wadda Za'a Samu Ruwan Sanyi Baku Iya Bayarwa.😭

31/03/2024

Zamuga Daren Lailatul Kadari Albarkacin
Annabi
MUHAMMADUR RASULULLAHI
(SAW)

27/03/2024

Nidai nasan ba kyau Dagawa Musulmi Hankli Cikin Axumi 🥹 Opay kuji tsoron Allah🧏🏽‍♂️

Kuma Fa #300 ne cikin Account din Nawa 😂

27/03/2024

Masu yi ma Zamfara fatan alkhairi barkan mu da shan ruwa, sauran non living things kuma Allah ya bi ku da aniyar ku😎

27/03/2024

Yanda azumin nan yake gudu idan mutum ya rike alwalan sa tsaf zai iya sallan eidi dashi

Wannan shine Abun dake faruwa a Facebook  Kai tsaye zakaga Facebook ta nunama Haka kada kayi kokarin creat na pin in dom...
26/03/2024

Wannan shine Abun dake faruwa a Facebook Kai tsaye zakaga Facebook ta nunama Haka kada kayi kokarin creat na pin in domin zasuyi Amfani da wannan damar indan kasaka zasuyi Amfani da Facebook inka batare da kasanibah su rinka yimaka post marar kyau ga account naka na Wanda Kai baka gani saidai Freand inka suga Allah yakaremu

26/03/2024

Yanzu Haka Screenshot akeyiman a cikin CIKI NA.

24/03/2024

Saikaga kamar kaunarka bata hankali
Ashe wani yanacan yakasa bacci sabida ita

24/03/2024

Ya Allah even if I wrote rubbish in the exam make the marker sees correct answer
Ameeeen

23/03/2024

Allah Nagode Maka Da Ka Yi Ni Namiji🤧

Dan Wallahi Bazan Iya Haihuwa Ba😎

Address

Kaura-Namoda

Telephone

+2348022385582

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Ahmadeey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category