Jibwis Kontagora

Jibwis Kontagora Kontagora preachers page

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah Ta Kai Ziyarar Jaje Ga Alhaji Sa’idu Abubakar Kwati.Jim Kadan Baya...
12/09/2026

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah Ta Kai Ziyarar Jaje Ga Alhaji Sa’idu Abubakar Kwati.

Jim Kadan Bayan Kammalla Sallar Juma’ah a Masallacin Nasarawa Tawagar Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah reshen Karamar Hukumar Kontagora Sun Ziyarci Alhaji Sa’idu Abubakar Kwati Wanda Shine Shugaban Kwamitin Tafsir Na Wannan Kungiya,Bisa Ibtila’i na Gobara da ya tashi a Yadin da Yake Ajiye tankokinsa,Wanda cikin taimakon Ubangiji ta’ala Hukumar Kashe Gobara Tayi Nasarar kashe Wannan Gobara da ya tashi,Kuma ba’a Samu hasarar Rayuwa ba.

Shugaban Kungiyar Yayi Addu’a Cikin alhini da tausayawa dangane da abinda aka rasa na dukiya,Yayi Addu’ar Allah ya Tsare gaba,ya bada hakuri da juriya,ya Kuma musanya Abinda aka rasa da Mafificin Alheri.

Alhaji Sa’idu Abubakar Kwati Yayi Jinjina tare da Godiya Gameda da Wannan Ziyara,ya Kuma Bayyana Wannan ibtila’i a Matsayin jarabawa,ya Kuma kara Godewa Allah da Abin ya tsaya a Iya dukiya Kawai.

Jibwis Kontagora
Jibwis Niger State
Jibwis Nigeria TV

Prof da Prof Sheikh da SheikhMalam da Malam Mansur da Mansur Allah ya kara maku lafiya da ikhlasi Jibwis Kontagora Jibwi...
12/09/2026

Prof da Prof
Sheikh da Sheikh
Malam da Malam
Mansur da Mansur

Allah ya kara maku lafiya da ikhlasi

Jibwis Kontagora
Jibwis Niger State
Jibwis Nigeria TV

Sheikh prof. Mansur Ibrahim Sokoto mni (dan masanin Sokoto)Hafizahullah Allah ya karawa Rayuwa Albarka Jibwis Kontagora ...
12/09/2026

Sheikh prof. Mansur Ibrahim Sokoto mni (dan masanin Sokoto)
Hafizahullah

Allah ya karawa Rayuwa Albarka

Jibwis Kontagora
Jibwis Niger State
Jibwis Nigeria TV

11/09/2026

‎KAI TSAYE: Huɗubar Juma'ah daga masallacin Rafin karma kontagora Niger State

‎Yau Jumma'ah:
‎29th RABI-AL-AWWAL 1448H - 11th SEPTEMBER 2026

‎Me Gabatarwa:
‎Malam Safyan Abdullahi Makera

‎Allah Ya Saka da Alkhairi Ya Kuma Karɓi Ibadunmu Baki Ɗaya �

‎JIBWIS KONTAGORA

Yan Ukkun Izala “ Mutum ana Farko shine Shugaban Kungiyar Izala ta Kasa Abdullahi Bala Lau. Hapizahullah Mutum Na Biyu s...
11/09/2026

Yan Ukkun Izala “

Mutum ana Farko shine Shugaban Kungiyar Izala ta Kasa Abdullahi Bala Lau. Hapizahullah

Mutum Na Biyu shine Babban Secretary Kungiyar Izala Ta Kasa Muhammad Kabir Haruna Hapizahullah

Mutum Na uku shine Darakatr Sashen İlimi Da Tarbiya (Basic Education) Na Kungiyar Izala Ta kasa Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemo Hapizahullah “

Allah Yakara Wa Rayuwar Ku Albarka Malaman Sunnah “

Jibwis Kontagora
Jibwis Niger State
Jibwis Nigeria TV

Lokutan SALLAH kontangora Da kewaye ta
10/09/2026

Lokutan SALLAH kontangora Da kewaye ta

Nisa'us Sunnah
10/09/2026

Nisa'us Sunnah

08/09/2026

📚Karatun Littafin📚

متن العقيدة الواسطية
MATNUL AQEEDATUL WÃSIDIYYA

Na: Imam Shaikhul Islam Ahmad Ibnu Abdilhaleem Ibnu Taimiyya

Darasi Na: 030

Gabatarwar: Shiekh Aliyu Muhammad Sani Adarawa Kontagora .

Date:
26 -03- 1448
08 -09- 2026

Wuri: Masallacin Marigayi Qadi Muhammad Sambo JIBWIS Headquarter Bosso Road Stadium Junction, Minna Niger State.

Domin samun karatun malam a saukake:

Facebook:https://www.facebook.com/share/1BCjvNizKs/

Telegram Channel
https://t.me/Sheikhaliyuadarawara

Whatsapp group:
https://chat.whatsapp.com/Jo4qVwGJZlvGksRbrM4P4r?mode=ems_copy_t

08/09/2026
'YAN AGAJIN MUSLUNCI Anayin Aikin Agaji ne domin neman yardar Allah don samun lada da kyakkyawan sakamako a ranar gobe k...
07/09/2026

'YAN AGAJIN MUSLUNCI

Anayin Aikin Agaji ne domin neman yardar Allah don samun lada da kyakkyawan sakamako a ranar gobe kiyama.

Duk wanda zaiyi wannan Aiki na Agaji domin neman mukami, daukaka da neman Al'umma su yabeshi da fadin cewa shi mutumin kirki ne to lalle yayi hasara sannan kuma babu inda zaije acikin Aikin.

Lalle 'yan Agaji mu rike Akidar mu, sannan kuma muyi Aikin domin neman yardar Allah da Ikhlasi to shine fatan mu.

Mu so junan mu da yiwa juna kyakkyawan zato da fatan gamawa da wannan gwagwarmaya lafiya.

Sannan kuma muyi ta hakuri da juna, mu kara riko, koyi da biyayya ga shugabannin mu kamar yadda ake karantar damu wajen yin biyayya da bautawa Allah, da bin sunnar Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi Wasallama) sannan kuma da yiwa shugabanin mu biyayya.

Ya Allah ka sawa shugabannin mu da Alkhairi Wajen yadda suke koyar damu wannan Aiki domin mu samu kyakkyawar rayuwa Duniya da Lahira.

Allah ya sa mu gama da Duniya lafiya. Ameeeeeen Ya Hayyu Ya Qayyum

Jibwis Kontagora
Jibwis Niger State
Jibwis Nigeria TV

Address

Unguwar Nasarawa Kontagora
Kontagora
678/32

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kontagora posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Kontagora:

Shortcuts

Share

Category