Malam lsah Abdullahi Hafizahullah

Malam lsah Abdullahi Hafizahullah Aslm alkm barkada zuwa wannan gidan
Wanda ake yada Sunnah acikinsa,annabi saw yace "ballighu anni walau ayah"Allah yasa mudace

07/08/2026

WA'AZI WA'AZI WA'AZI

Wanda yake gudana kamar haka:-

Mai gabatarwa:-Malam Abdullahi Attahiru kware

Tareda Armm:-Anas Isah Abdullahi kware

Wuri:-Shiyyar Gimatawa,kware

Allah ya Amfanardamu Abunda Zamuji.

24/07/2026

Wa'azi a garin malikawa

Allah yabada ikon halarta
24/07/2026

Allah yabada ikon halarta

17/07/2026

Darasi na 27
Ruyadus saliheen

Mai gabatarwa:-Malam Isah Malam lsah Abdullahi Hafizahullah

Wuri:-Baici Area,kware,sokoto

Lokaci:-Bayan Magrib Zuwa Isha

28/06/2026

Gareku Yan Shan Miya👂
Shan miya Basai Anyi Annamimanci Ba

27/06/2026

Illa Da Sharrin Shi'a

Tareda Malam Isah Abdullahi Hafizahullah
Masjid Zaid Bin Thabit Kware

26/06/2026

HADARIN GIBA DA ANNAMIMANCI

Annabi s.a.w yace:-
لايدخل الجنة نمام.
Ma'ana:-Annamimi baya shiga Aljannah.
hakam yace:-
ولا يبغ بعضكم على بعض.

Ma'ana:-Kada sashenku suyi gibar sashe(Cin naman juna)

Allah s.w.t yana cewa:-
أيحب أحدكم أن يأكل لحم أخيه ميتا فكرهتموه.
Ma'ana:-Shin Dayanku zai so yaci naman Dan uwansa Alhali baya Raye?
duk wanna Yana nunamana Illar Giba dakuma Annamimanci.
Allah yayimana tsari daga garesu.
Ameen
Masjid Zaid Bin Thabit Kware

ALLAH YABADA IKON HALARTA
25/06/2026

ALLAH YABADA IKON HALARTA

Address

Illela Road �
Kware

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam lsah Abdullahi Hafizahullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share