23/07/2022
Ga Oga gen. Buhari M Umar
Wannan Shine Mango Park Uban Ƴan Boko, Wanda Ya Yi Silar Da Turawan Ingila S**a Yi Wa Nijeriya Mulkin Mallaka
Mango Park wanda aka haife shi a shekarar 1771 dan asalin yankin Scottish, ya rasu a nan Nijeriya a garin Bussa a shekarar 1806.
Mista Mango Park shi ne Baturen da ya gano yankinmu har Turawan kasar Ingila s**a yi mana mulkin mallaka.
Daga Mutawakkil Gambo Doko