30/09/2025
Salam Malam, Barka da safiya ina fatan kin tashi lafiya sunana Aisha, wallahi ina cikin damuwa mijina mayen shan Nonone, da ya shigo gida bai da aiki sai murzar min mama suita min zafi tun ina jurewa har na kai ina faɗa masa amma yaki dainawa tun bana hana shi har ta kai ga ina hana shi sai ya dunga yin fushi yana gaba dani ko gaishehi nai bai amsawa.
Kullum baya iya yin bacci sai yasa mamana abakinsa dashi yake bacci ko daren jiya ma haka muka kwana abun na damu na sai in kai ƙarfe 3 na dare banyi bacci ba sannan idan naga bacci ya ɗaukeshi da na zare sai ya farka pls don Allah a bani shawa nagode. In ji Aisha kamar yadda ta bayya min a Bidiyon data turo min yanzu.
Na saka muku Bidiyon a site ɗina ku latsa wannan link don kallon Bidiyon ta a apahausa.com.ng