Talakka bawan Allah

Talakka bawan Allah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Talakka bawan Allah, Talata-Mafara.

Wannan daga gani sun taba karya shi🤣😂😅
22/08/2025

Wannan daga gani sun taba karya shi🤣😂😅

1gb 250.                 1gb 700
28/02/2025

1gb 250. 1gb 700

Mijina Ne Ya Yimani Wannan Dukan Saboda (Kawai) Na Mari Mahaifiyar Sa a Gabansa. 😭My Husband Did This To Me Just Because...
15/01/2025

Mijina Ne Ya Yimani Wannan Dukan Saboda (Kawai) Na Mari Mahaifiyar Sa a Gabansa. 😭

My Husband Did This To Me Just Because I Slap His Mom In Present 🙉😭

For Sale Ana Neman 300k Bata da matsalar komai Yunwa ce take damunta
26/11/2024

For Sale Ana Neman 300k Bata da matsalar komai Yunwa ce take damunta

Hamdiyya Sidi Tazamo Cikekkiyar Ma'aikaciyar BREKETE FAMILY. Muna Tayaki Murna, Allah Ya Baki Ikon Faɗan Gaskiya A Duk I...
26/11/2024

Hamdiyya Sidi Tazamo Cikekkiyar Ma'aikaciyar BREKETE FAMILY. Muna Tayaki Murna, Allah Ya Baki Ikon Faɗan Gaskiya A Duk Inda K**e.

26/11/2024

SHARUDAN AURE HUDU NE:
-
1. Tabbatar ma’aurata biyu tukunna.
-
2. Yardar ma’aurata. ba ya halatta a tilasta ɗaya daga cikinsu akan dole sai ya auri ɗayan. Za’a nemi izinin budurwa da bazawara, izinin budurwa shi ne shiru, bazawara kuma Magana. ba’a sharɗanta hakan ga mahaukaci ko mai matsalar magana ba.
-
3. A samu waliyyi, an yi sharaɗi da ya kasance namiji ɗa baligi, mai hankali mai lura, adali. An sharɗanta addini ya zamo ɗaya. baban mace shi yafi cancantar ya aurar da ita, sannan wanda akayi wa wasiyya, sannan Kakanta mahaifin uba, har sama. Sannan ɗanta koda lissafin ya yi ƙasa (jika, jikan jika…), sannan ɗan’uwanta uwa-ɗaya-uba ɗaya, sannan ɗan’uwanta uba ɗaya, sannan ‘ya’yansu a hakan, sannan baffa (ƙanin baba ko wan shi) na ‘uwa-ɗaya-uba-ɗaya, sannan baffa na uba-ɗaya, sannan ‘ya’yansu, sannan wanda ya fi kusa a dangi, sannan sarki.
-
3. Shaidu, Aure baya inganta saida shaidu biyu adilai maza waɗanda hukunce hukunce s**a hau kansu.

KUN IYA SALLAR GAWA..Allah yayi Alkawari da ƙasa, lokacinda ya Aika A ɗebota domin yai halittar ɗan adam tana kuka sai A...
10/11/2024

KUN IYA SALLAR GAWA..

Allah yayi Alkawari da ƙasa, lokacinda ya Aika A ɗebota domin yai halittar ɗan adam tana kuka sai Allah yace da'ita ya ke ƙasa kiyi hakuri zan maido da Abinda na ɗiba daga gareki kuma zan tsaftaceshi kafin na maidoshi gareki

Wannan shine dalilin da yasa Ake wanke gawa kafin Akaishi makwanci

Allah shine kaɗai Akeyiwa sallah Amma saboda rahamarsa ya yarda idan ɗaya daga cikinmu ya mutu muyi masa sallah.. Domin wannan sallar ta zama guzuri Agareshi ta zuwa lahira


Ga yadda Ake Yin Sallar Jana'iza A Taƙaice.

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata aya.

2. KABBARA TA BIYU, Salatin Annabi Ake karantawa. (S.A.W)

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ce ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi waɗanda suke raye da matattu.

KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.

Ita kuma sallamar guda ɗaya ce tak! Kuma zaka yi ta ne a ɓangaren damanka.

Akwai bukatar a yaɗa wannan Saƙo Dan Allah ta Hanyar Share. domin ƴan uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani.

Toh fa amarya  kisan wakika aura.
25/10/2024

Toh fa amarya kisan wakika aura.

Yaren Hausa ne ya wakilci Najeriya a Kudin Bricks. Wannan abin farin ciki ne
25/10/2024

Yaren Hausa ne ya wakilci Najeriya a Kudin Bricks. Wannan abin farin ciki ne

Yanzu-Yanzu: Wutar lantarki ta sake lalacewa karo na uku cikin mako guda a Najeriya bayan sa'o'i kaɗan da gyarawa.An sak...
19/10/2024

Yanzu-Yanzu: Wutar lantarki ta sake lalacewa karo na uku cikin mako guda a Najeriya bayan sa'o'i kaɗan da gyarawa.

An sake samun katsewar wutar lantarki a wasu sassa daban-daban na fadin Najeriya, biyo bayan durkushewar babbar tashar samar da lantarki wuta kafin a gyara.

Address

Talata-Mafara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Talakka bawan Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share