Kwanakwasiyya aminiyya

Kwanakwasiyya aminiyya Ayyukan injiniya Dr rabiu Musa kwankwaso da nasaririnsa

Women in Kano displayed branded underwear featuring Governor Abba Kabir Yusuf's face at an APC rally attended by First L...
25/04/2026

Women in Kano displayed branded underwear featuring Governor Abba Kabir Yusuf's face at an APC rally attended by First Lady Oluremi Tinubu. The unusual stunt has sparked outrage and mockery online, highlighting escalating political rivalries ahead of the 2027 elections.

tijjani and rara
24/04/2026

tijjani and rara

21/04/2026
Tambayoyi Akan gwamnan kano..??1. Yace yabar jam’iyar NNPP neh saboda Rikicin cikin gida dake damun jam’iyar, shin inda ...
21/04/2026

Tambayoyi Akan gwamnan kano..??

1. Yace yabar jam’iyar NNPP neh saboda Rikicin cikin gida dake damun jam’iyar, shin inda ya koma ba’a Rikicin neh, shin zaune lafiya yake a inda yakoma neh..???

2. Yace yabar jam’iyar NNPP neh saboda ya kawo dai dai to Akan rikicin Masarautar kano, shin bayan zuwansa an samu daidai to kuwa..??

3. Yace yabar jam’iyar NNPP neh saboda ya samarwa kano ci gaba, shin wane ci gaba ne ya kawowa kano tun bayan komawarsa APC..??

4. Yace yabar jam’iyar NNPP neh saboda mutum daya na bashi umarni, shin ayyukan da gomna yayi ba qarqashin wannan mutumen ne yayi su bah, Idan wannan neh umarnin toh tabbas wannan umarnin mai amfani neh..??

5. Wallahi Ina da tabbacin inda abba yana tare da kwankwaso duk wata rigima da laifi shine zai azawa ita, bayan rabuwarsu waye ake azawa laifin neh..???

6. Wane sabon project neh abba ya fara bayan zuwansa APC..??

Ina neman amsar wadannan tambayoyin please. AA

𝗢𝗯𝗶, 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗼 𝗹𝗮𝘂𝗻𝗰𝗵 𝗷𝗼𝗶𝗻𝘁 𝗺𝗼𝘃𝗲𝗺𝗲𝗻𝘁 𝗯𝗲𝗳𝗼𝗿𝗲 𝗔𝗗𝗖 𝗽𝗿𝗶𝗺𝗮𝗿𝗶𝗲𝘀 Supporters of Peter Obi and Rabiu Kwankwaso launch the Obi-Kwa...
21/04/2026

𝗢𝗯𝗶, 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗼 𝗹𝗮𝘂𝗻𝗰𝗵 𝗷𝗼𝗶𝗻𝘁 𝗺𝗼𝘃𝗲𝗺𝗲𝗻𝘁 𝗯𝗲𝗳𝗼𝗿𝗲 𝗔𝗗𝗖 𝗽𝗿𝗶𝗺𝗮𝗿𝗶𝗲𝘀
Supporters of Peter Obi and Rabiu Kwankwaso launch the Obi-Kwankwaso Movement, a new political pressure group, ahead of the ADC presidential primaries....
AA

21/04/2026

𝗢𝗯𝗶, 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗼 𝗹𝗮𝘂𝗻𝗰𝗵 𝗷𝗼𝗶𝗻𝘁 𝗺𝗼𝘃𝗲𝗺𝗲𝗻𝘁 𝗯𝗲𝗳𝗼𝗿𝗲 𝗔𝗗𝗖 𝗽𝗿𝗶𝗺𝗮𝗿𝗶𝗲𝘀
Supporters of Peter Obi and Rabiu Kwankwaso launch the Obi-Kwankwaso Movement, a new political pressure group, ahead of the ADC presidential primaries....

AA

Obi da Kwankwaso sun hade, wani abu da ke nuna alkiblar tikitin shugabancin kasa a jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya. Y...
21/04/2026

Obi da Kwankwaso sun hade, wani abu da ke nuna alkiblar tikitin shugabancin kasa a jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya.

Yaya kuke ganin za ta kaya a ADCn da ke da mutum kamar madugun adawa Atiku Abubakar wanda zai yi takararsa ta karshe?

Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin saƙon bidiyo da aka wallafa a shafinsa na Facebook, inda yayi kira ga al'ummar musamm...
21/04/2026

Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin saƙon bidiyo da aka wallafa a shafinsa na Facebook, inda yayi kira ga al'ummar musamman matasa Maza da Mata, akan su tabbatar sun mallaki rijistar zaɓe ta INEC da kuma rijistar Jam'iyyar ADC.

Address

Shika Dam
Zaria
810103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwanakwasiyya aminiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category