Idi kassou hamissou

Idi kassou hamissou Hello

Kadan Daga Cikin cigaban da kasar Nijar πŸ‡³πŸ‡ͺ tasamu bayan karbar mulkin soja 1πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun kori sojojin kasar faransa2πŸ‡³πŸ‡ͺ Tsahon ...
22/04/2024

Kadan Daga Cikin cigaban da kasar Nijar πŸ‡³πŸ‡ͺ tasamu bayan karbar mulkin soja

1πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun kori sojojin kasar faransa

2πŸ‡³πŸ‡ͺ Tsahon shekaru 12 Yan Nijar Basuda incin tofa albarkacin bakinsu Ama yanzu kowa yanada incin ya fadi abinda yakeso,harma akwai Wanda suke fadin abubuwan Da Sun sabama Doka Ama kuma Suna cikin kasa Babu abinda Aka Musu

3πŸ‡³πŸ‡ͺ Kamfanin ruwan sha Na kasar Nijar Da malakin kasar faransa ne,Ama yanzu ya koma malakin Yan Nijar

4πŸ‡³πŸ‡ͺ D,a karatun boko ana zuwa Da safe aje da Marece Ama yanzu zuwa Daya ake Idan akaje Da safe asabko karfe 2 sai Gobe ,hakan shi zai ba Dalibai Damar zuwa makarantar islamiya

5πŸ‡³πŸ‡ͺ An kafa Gidauniyar neman taimako ,kuma Gashi cikin kudin an saye Motoci 166 ,anba jam'ian tsaro,Aka kara ware milyan Dubu biyu zaayi noman rani cikin jahar DIFfa ,Wanda Tini an soma aikin

6πŸ‡³πŸ‡ͺ An maido hutun Da akeba Dalibai cikin azimi ,na kwana 10 ,Wanda hakan shi zai Basu Damar yin Salar kiyamuleli

7πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun soke yarjejeniya tsaro tsakanin kasar Nijar Da kasar amurka

8πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun kori jakadan kasar faransa

9πŸ‡³πŸ‡ͺ shugabam kasar Nijar abdourahamane cani yayi jawabi Da yaran hausa kusan karo 3 fiye Da Awa Daya Da rabbi ko wace hira

10πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun siyo na'urori Daga kasar rasha masu kare sararin samaniya

11πŸ‡³πŸ‡ͺ Sun fita Daga kungiyar ecowas

12πŸ‡³πŸ‡ͺ tinda ake mulkin Demokaradiya baa taba zuba adu'a Da alqunutu Irin wanan mulkin na sojoji ba

07/11/2022

Barka da dare

30/05/2022

So

15/05/2022

allah🀲sarkiπŸ™duniya🀝abunπŸ‘mamakiπŸ€™

15/05/2022

Barka Ku da huni abokina

26/04/2022

Hello

17/03/2022

Sutara rufe kadare ne

15/02/2022

Address

Misurata

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idi kassou hamissou posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category