Dr Abdul maraya

Dr Abdul maraya Dr Abdul maraya. If I no get today. I go get am tomorrow insha Allah

🚗🚔🚅🚁🏘️🏩🕋

YANZU YANZU: An Fara Samu Saukowar Kayan Abinci A Wasu Jihohin Nijeriya.Binciken jin ra'ayin Jama'a da na kasuwanni ya n...
14/02/2024

YANZU YANZU: An Fara Samu Saukowar Kayan Abinci A Wasu Jihohin Nijeriya.

Binciken jin ra'ayin Jama'a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka a jihar katsina da makwabtanta

Ministan Noma Abubakar Kyari Ya Gana Da Manyan Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Noma Domin Shirye-Shiryen Noman Rani Da Na Damina Mai Zuwa.

Ganawar ta tabo yadda za a yi rabon taki da sauran kayan noma ga manoma don tabbatar da an sami wadataccen abinci a kasa.

An yi Amfani da sanya hannun tsohon Shugaba Buhari na Bogi wajen sace kwatancin Naira Bilyan 80 da shida daga babban bankin kasa.

Tsohon Sakataren Gwamnati Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a yayinda yake bayar da shaida kan damfarar Dala Milyan 6.2 da ake zargin Emefele da yi a yayinda yake gwamnan babban bankin

A Wani binciken na daban an gano cewa Dala Bilyan hudu da rabi da doriya sun yi batan dabo daga babban bankin kasa a shekarar 2019 inda aka gano kudin da ke asusun a shekarar 2018 ya ragu daga Dala Bilyan 42.59 zuwa Dala Bilyan 38.09. Kana an rasa gane inda Bankin na CBN ya adana kudaden da aka karbo daga manyan barin kasa na wancan lokacin.

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da shirin Farfado da wasu jihohin Arewa da rikici ya ďaiďaita karkashin sabon shirinta mai Suna Pulako Initiative, Shi dai wannan shiri za a gudanar da shi ne a jihohi bakwai da s**a hada da Sokoto, Kebbi, Zamfara, Kaduna Katsina, Neja, da Benue.

Shirin zai kunshi sake samar da yankuna na musamman ga manoma da makiyaya tare da samar musu da ababen more rayuwa da s**a hada da gidaje. Makarantu, lantarki, Asibitoci, Hanya, da tsaro

Ministan Yada Labarai Malam Idris Malagi Ya mayar da martani da kakkausar Murya ga taron Gwamnonin PDP wanda ya gudana a jahar Bauchi. Ministan ya roki gwamnonin da maimakon zargin gwamatin tarayya da janyo tsadar rayuwa gara su mai da hankali wajen yin amfani da karin kudaden da Gwamnatin shugaba Tinubu ta yi musu wajen inganta rayuwar al’ummar jihohinsu da rage musu matsin tattalin arziƙi

innallaha ma assabirin
26/08/2023

innallaha ma assabirin

02/11/2022

Innallaha ma assabirin

28/10/2022
Matashi a jihar Ondo ya sheƙa lahira yana tsaka da gwada ƙwazonsa da mace Otal.Rundunar ‘yan sandan Jihar Ondo ta ce ta ...
28/10/2022

Matashi a jihar Ondo ya sheƙa lahira yana tsaka da gwada ƙwazonsa da mace Otal.

Rundunar ‘yan sandan Jihar Ondo ta ce ta fara bincike akan mutumin da ake zargin ya na tsaka da lalata da wata mata a Otal ya rasa ransa a jihar, kamar yadda The Punch ta ruwaito. An tattaro bayanai akan yada Lanre, mamacin ya zage damtse yana ta lalata da matar a wani otal da ke garin Ondo ranar Laraba da ta gabata....

ƙarin Bayani https://www.alfijirhausa.com/matashi-ya-she%c6%99a-lahira-yana-tsaka-da-gwada-%c6%99wazonsa-da-mace-a-otal/

Najeriya za ta wargaje idan Tinubu ya lashe zabe a 2023 - Gwamna Obaseki Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana c...
28/10/2022

Najeriya za ta wargaje idan Tinubu ya lashe zabe a 2023 - Gwamna Obaseki

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa Najeriya za ta wargaje idan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya lashe zaben 2023.

Obaseki ya ce babu wani mai tunani da zai kada kuri’a a jam’iyyar APC da Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu mai zuwa

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a wajen kaddamar da kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar Peoples Democratic Party na jihar Edo a jihar. Ya ce zabe ne mai sauki ga PDP idan sun yi yakin neman zabe daidai.

Dalilin Da Ya Sa Gwamnatin Tarayya ke Ciwo Bashin Da Ya Wuce Ka’ida- Zainab ShamsunaDaga Abdulnasir Y. Ladan Sarki Dan H...
28/10/2022

Dalilin Da Ya Sa Gwamnatin Tarayya ke Ciwo Bashin Da Ya Wuce Ka’ida- Zainab Shamsuna

Daga Abdulnasir Y. Ladan Sarki Dan Hausa

Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta bayyana cewa babu wata mafita sai Najeriya ta ciwo bashi sannan ta ke iya yin ayyukan raya ƙasa.

Zainab ta fito ƙarara ta bayyana wannan mawuyacin halin da Najeriya ke ciki ne, yayin da ta ke jawabi a gaban Kwamitin Majalisar Wakilai ta Ƙasa Mai Lura da Harkokin Kuɗaɗe, a ranar Laraba.

Ta bayyana gaban kwamitin tare da Daraktan Ofishin Lura da Basuss**a, wato DMO, Ben Akabueze, Akanta Janar na Tarayya na riƙo, Okolieboh Sylva da wasu jami’ai.

Ta ce zuwa watan Agustan da ya gabata bashin da aka ciwo ya kai Naira tiriliyan 5.33, saboda haka ya zarce ƙa’idar gejin adadin da ya kamata a ciwo bashi da naira biliyan 430.82.

Ta ce a cikin Yuli kuwa bashin ya zarce geji da naira tiriliyan 1.26.

Najeriya ta sake yin sabon shirin ciwo bashin naira tiriliyan 8.2 domin wasu daga ayyukan da ke ƙunshe cikin kasafin 2023.

Idan za a tuna kuma, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, ya bayyana cewa bashin da gwamnatin Buhari ta ciwo ba shi da illa, duk cikin aiki ne.

Tinubu ya ce tulin bashin da Buhari ya ciwo ba illa ba ce, duk cikin aikin ne.

Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa masu aibata Shugaba Muhammadu Buhari da gwamnatin sa saboda sun ciwo bashi, ba su yin zurfin tunani.

Tinubu ya ce yawan bashin da Gwamantin Buhari ta ciwo ko ya ke kan ciwowa, ba illa ba ce, domin ayyukan raya ƙasa ake yi da kuɗaɗen.

Ya yi wannan furucin a lokacin da Buhari ke ƙaddamar da Kwamitin Kamfen ɗin TInubu da Shettima a Abuja.

A wurin Ƙaddamarwa, Shugaba Muhammadu Buhari ya jaddada cewa rayukan ‘yan Najeriya za su fi garantin samun kyakkyawar kulawa a hannun APC fiye da sauran jam’iyyu masu takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023.

Buhari ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke rantsar da Rundunar Yaƙin Neman Zaɓen Bola Tinubu, a Abuja.

THE ANIMAL SCIENCE ASSOCIATION OF NIGERIA AND THE NIGERIAN INSTITUTE OF ANIMAL SCIENCE;HONORS GOVERNOR BALA ABDULKADIR M...
28/10/2022

THE ANIMAL SCIENCE ASSOCIATION OF NIGERIA AND THE NIGERIAN INSTITUTE OF ANIMAL SCIENCE;

HONORS GOVERNOR BALA ABDULKADIR MOHAMMED KAURAN BAUCHI (JAGABAN KATAGUM).

AS THE BEST GOVERNOR SUPPORTING THE LIVESTOCK SUBSECTOR AND THE AGRICULTURAL SECTOR GENERALLY.

GOVERNOR BALA ABDULKADIR MOHAMMED HAD HOSTED MEMBERS OF THE NIGERIAN INSTITUTE OF ANIMAL SCIENCE AND THE ANIMAL SCIENCE ASSOCIATION OF NIGERIA OF NIGERIA TO A STATE DINNER AT THE BANQUET HALL OF THE GOVERNMENT HOUSE.

THE TWIN UNION THAT IS OUT TO PROMOTE LIVESTOCK PRODUCTION SAID GOVERNOR BALA ABDULKADIR MOHAMMED HAS PERFORM EXCELLENTLY WELL IN THE AREAS OF LIVESTOCK PRODUCTION AND MANAGEMENT AS WELL THE ENTIRE AGRICULTURAL SECTOR.

THEY THEREFORE SAID BAUCHI STATE WOULD BE SUITABLE FOR THE ASSOCIATION AND THE INSTITUTE TO ESTABLISH THE NORTHEAST LIVESTOCK PRODUCTION CENTER TO FURTHER HARNESS THE RICH NATURAL RESOURCES THE STATE IS ENDOWED WITH IN TIMES OF ANIMAL HUSBANDRY.

THE INSTITUTE AND THE ASSOCIATION WERE LED BY THEIR PRESIDENTS PROF BABA YUSUF ABUBAKAR AND MR RAYMOND OBIOJULU AS WELL THE IMMEDIATE PAST EXECUTIVE SECRETARY TETFUND PROF SULAIMAN BOGORO WHO SAID THEY ARE PLEASED WITH THE ECONOMIC POLICIES OF THE GOVERNOR.

AS SUCH THEY PRESENTED HIM WITH AN AWARD OF EXCELLENCE IN RECOGNITION OF HIS SUPPORT TO THE LIVESTOCK SUBSECTOR AND THE AGRICULTURAL SECTOR GENERALLY.

GOVERNOR BALA ABDULKADIR MOHAMMED THANKED THE ASSOCIATION AND THE INSTITUTE FOR FINDING HIM WORTHY, DESCRIBING THEM AS VERITABLE PARTNERS TOWARDS THE REALISATION OF HIS ADMINISTRATION'S BLUE PRINT IN THE AGRICULTURAL SECTOR.

HE SAID THE AWARD WOULD SPUR HIM TO DO MORE, URGING THEM TO CONTINUE TO COME UP WITH INITIATIVE THAT WILL PROVIDE EFFECTIVE AND EFFICIENT LIVESTOCK PRODUCTION IN THE COUNTRY.

JAMAUDDEEN INUWA (BABUGIRMA)
CHAIRMAN KAURA SOCIAL MEDIA FORUM.

Innalillahi wa Inna ilaihir raji unInnalillahi wa Inna ilaihir raji unInnalillahi wa Inna ilaihir raji unWai yakeso tala...
26/10/2022

Innalillahi wa Inna ilaihir raji un
Innalillahi wa Inna ilaihir raji un
Innalillahi wa Inna ilaihir raji un

Wai yakeso talakka yayi darayuwarsa
Yanzun kwalin sigari yakai naira 800

Allah kawomana saukin rayuwa

19/10/2022

Ɗalibin da ya wakilci Nijeriya a gasar karatun Alqur'ani ta duniya a Kuwait ya hau mumbari.

Ɗan Jihar Zamfara Ne Yanzu haka yana ƙasar Quwait Wurin gasar Karatun Alƙur'ani ta Duniya Shike Wakiltar Nijeriya a Gasar ta Duniya Gabadaya.”

19/10/2022

Ƴan Nijeriya Da Dama Sun Ce Sun Ji 'Alert' Daga Babban Bankin Ƙasa CBN

Shin kana cikin waɗanda Bankin CBN ɗin ya tura wa kuɗi ta asusun ajiyarka na Banki? Nawa aka tura maka, ko kai ma kana jiran tsammani ne?

A kafta...

Address

Abuja
ZAMFARA

Telephone

+2347069614316

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Abdul maraya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr Abdul maraya:

Share

Category