18/07/2025
Wani Lokacin Mukan Bar Abinda Muke So, Mu Dau Abinda Yafi Muhimmanci Badan Komai Ba Saidan Kare Mutuncin Mu, Koda Bazai Mana Dadi Ba.
Karka Manta, Nasara Bata Zuwa Cikin Dare Ɗaya, Duk Wani Mai Girma Ya Fara Ne Da Ƙanqanta, Kuma Duk Abinda Ya Dace Da Kai Zai Same Ka A Lokacin Daya Dace.
Kai Dai Kawai Ka Nema Sai Kabar Komai Zuwa Ga Mahaliccinka Ubangijin Yasa Muyi Nasara Acikin Rayuwarmu Baki Daya Alfarman Annabi Muhammad S A W.
Juma'atul Kareem
WRITTEN BY:
Muhammad Abdullahi Vono