Abokan juna

Abokan juna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abokan juna, Ningi, Bauchi.

Ni dan ningi ne jahar bauchi cikin kasar najeriya iyayena suna mafiya soyuwa agurina kuma Ina sana'ar injiniya ni bakanike ne nayi makaranata a dukka bangare biyu islami da boko Kuma duk nayi nisa a ciki a islam nayibsaukar qur ani Kuma yqnzu haka inakan

23/03/2025
14/02/2025

Kai da ganin tsayuwar kasan cewa Sojijin Qa'im ne a gabanka. Tare da Aliyu Azas da Usman Alliyu da Dr.Abbati Sulaiman dakuma Ni Jawwad Nuhu Muke Muku barka da Ranar NISFU SHA'ABAN Ranar da Aka haifi Qa'imul hujja (ATF) da Jagoran mu sayyid Zakzaky (H).

Ninefa almajirin shiekh ibrahim yakubu alzakzaky nan na garin ningi.  Barkan ku da ranar juma a.
01/11/2024

Ninefa almajirin shiekh ibrahim yakubu alzakzaky nan na garin ningi.

Barkan ku da ranar juma a.

WATA YAR IZALA; Nayi Mafarki da Manzan Allah.....Wata Yar Izala a Marmara dakeSaban garin Zaria Ta Shaidawa Malamin ta a...
18/04/2024

WATA YAR IZALA; Nayi Mafarki da Manzan Allah.....

Wata Yar Izala a Marmara dake
Saban garin Zaria Ta Shaidawa
Malamin ta a Wurin Karatu Cewa
Tayi Mafarki da Manzan Allah Saaw,
Amma Ita Taga Irin Shigar da Yayi Na
Suturar da Yasa Babu Banbanci da Irin Shiga da Zakzaky Yakeyi
Wato Riga da Abayà da Rawani Har
da Abin Ratayawa a Wuya A Nan Take Malamin Yabata Amsa da Cewa Ai Kinji Inda Kika Bata Mafarkin Ki Wannan Mafkin Naki Ya Lalace Mai Yahada Manzan Allah da Shiga Irinta Yan'shia To Kunji izala fa kunji I zalafa

25/03/2024

Muna taya imam Hasan Al'muatapha murnar zagayowar ranar haihuwarsa 15 ga Ramadan.

Allahumma💙Salli❤Ala💚 Muhammad💜wa 💛Ahlibaity Muhammad💖🌟✨💫🌟🌷🌺💐💝

AL-MIZAN TA YAU JUMA'A TA FITO DA ZAFINTA.Karin bayani Ku nema Ku karanta kar Ku bari a barku a baya.
10/11/2023

AL-MIZAN TA YAU JUMA'A TA FITO DA ZAFINTA.

Karin bayani Ku nema Ku karanta kar Ku bari a barku a baya.

RANAR JUMA'A daya daga cikin ranaku masu muhimmanci a cikin ranakun musulinci; ka kasance me farin  ciki a rin  wanan ra...
10/11/2023

RANAR JUMA'A daya daga cikin ranaku masu muhimmanci a cikin ranakun musulinci;
ka kasance me farin ciki a rin wanan ranar ya kai Dan uwa musulmi
Ka kasance me yawan ambaton masoyinka wato(Annabi Muhammad s a w w) da salatinsa
Ka kasance me yawan Afuwa ga mutane koda na gasa da kaine

Ya kai Dan uwa ka kasance me tunatar wa ga duk Wanda ya kusanceka ta fuska ko ta hanya sadarwa.

Da wanan zan karkare da yiwa fiyayyan halitta Annabin Rahama Annabi Muhammad (s a w w) salati *💜💚❤💎ALLAHUMMA SALLI ALLA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD*💗💖💞

Address

Ningi
Bauchi

Telephone

+18145291937

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abokan juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share