Muhammad Yusif Ado Bichi

Muhammad Yusif Ado Bichi Muhammad Yusif Ado bichi

Rana ta biyu kenan na bikin yaye malamai a shirin horas da su ilimin kwamfuta (Computer Training), inda jagoranmu, Malam...
19/04/2026

Rana ta biyu kenan na bikin yaye malamai a shirin horas da su ilimin kwamfuta (Computer Training), inda jagoranmu, Malam Jamilu Kabir Bichi (Sabon Shafi), ya halarta domin ƙarfafa gwiwa da nuna cikakken goyon baya ga wannan gagarumin shiri.

Wannan shiri ya fara ne da malamai 100 a matsayin rukuni na farko (first batch), cikin babban shirin horas da malamai 1000 gaba ɗaya.

A yayin taron, an gabatar da kyautar girmamawa ta musamman ga jagoranmu bisa jajircewa da gagarumar gudunmawar da yake bayarwa wajen bunƙasa ilimi.

Haka kuma, an rabawa wasu daga cikin mahalarta kayan aiki na zamani, ciki har da kwamfutocin tafi-da-gidanka (laptops), domin sauƙaƙa musu gudanar da ayyukansu cikin inganci da ƙwarewa.

A cikin jawabin malan jamilu kabiru , ya bayyana matuƙar godiyarsa ga ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Hon. Abubakar Kabiru Abubakar Bichi Bichi, bisa irin goyon baya da haɗin kai da ya bayar wajen ganin wannan shiri ya zama gaskiya.

Lallai wannan haɗin kai tsakanin shugabanni alama ce ta kishin al’umma da ƙudurin bunƙasa ilimi a yankinmu. Muna addu’ar Allah Ya saka da alheri, Ya kuma ba da nasara wajen ci gaba da wannan aiki mai albarka. Ameen.

Yamuhd
19/4/2026

18/04/2026

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭
Allah yayiwa cousin sister ta Zulaihat Rasuwa yanzu
Allah ya gafartamata 😭

Alhamdulillah.Yau Cikin Ikon Allah Nasamu Damar Halartar Dauren Aure Ogah Mammadu Wadda Yakasance a Yau Asabar Muna Addu...
18/04/2026

Alhamdulillah.

Yau Cikin Ikon Allah Nasamu Damar Halartar Dauren Aure Ogah Mammadu Wadda Yakasance a Yau Asabar Muna Addu'ar Allah Ya Sanya Alkhairi Allah ya Baku Zaman Lafiya Mai Dorewa Albarkar Annabi S.A.W Ameen

Fatan alheri ga Engr Rabi'u Sulaiman Bichi. Duk abinda ya shafi al'ummar Bichi na alheri ina tare dashi.Allah SWT ya tab...
17/04/2026

Fatan alheri ga Engr Rabi'u Sulaiman Bichi.

Duk abinda ya shafi al'ummar Bichi na alheri ina tare dashi.

Allah SWT ya tabbatar mana da alheri.

Ya Allah Ka Bamu Arziki Mai Sa Nitsuwa, Lafiya Mai Sa Ibada, Hakuri maisa Nasara, Da Gaskiya  Mai Bada Aljanna🥹🤲🏻Barkanm...
17/04/2026

Ya Allah Ka Bamu Arziki Mai Sa Nitsuwa, Lafiya Mai Sa Ibada, Hakuri maisa Nasara, Da Gaskiya Mai Bada Aljanna🥹🤲🏻

Barkanmu Da Juma'a🕌🕋

Happy Birthday to our great leader, Jamilu Kabir Bichi (Sabon Shafi) 🎉🎂Today is not just a birthday, but a celebration o...
15/04/2026

Happy Birthday to our great leader, Jamilu Kabir Bichi (Sabon Shafi) 🎉🎂

Today is not just a birthday, but a celebration of a visionary, courageous, and people-oriented leader. You are a symbol of hope and inspiration to the youth, a strong voice for the people, and a man of purpose and integrity.

We are proud of your leadership and we reaffirm our unwavering support for you at all times. By the grace of God, your journey is one of success, and you remain the true choice of the people.

May Almighty Allah bless you with long life, good health, wisdom, and continuous success. May He strengthen you to keep leading with courage and dedication, and grant all your good desires.

No retreat, no surrender — we stand firmly with you 100% 💪

Happy Birthday once again, our leader 🙏

Idan Akabar Yarinyar Taci Gaba Da Zama A ADC Gaskiya Nima Za’a Iya Rasani.
15/04/2026

Idan Akabar Yarinyar Taci Gaba Da Zama A ADC Gaskiya Nima Za’a Iya Rasani.

14/04/2026

Barcelona
🤣🤣🤣
Falle Daya Ce

13/04/2026

Ana Kashe Yan Arewa😭
Kana Tallan Omologo Kuma Kana Goyon Bayansa, Kuma Kana Cewa Arewa mu Farka🤔 Mufarka Muchi Uwarka Ko? 😡

Araba Gardama A bawa Malam Jamilu Kabir Bichi  Bichi kawai Di-fi-tin nan Yazama Raba Qardama Kowa Yahuta Kaway!
12/04/2026

Araba Gardama A bawa Malam Jamilu Kabir Bichi Bichi kawai Di-fi-tin nan Yazama Raba Qardama Kowa Yahuta Kaway!

Ga irin AIKIN AIRTEL-CUG COOPERATE da muke ɗorawa masoya ko MA'AURATA, Wannan Ya samu 1,200 MUNITES wato 20HOURS BUDURWA...
12/04/2026

Ga irin AIKIN AIRTEL-CUG COOPERATE da muke ɗorawa masoya ko MA'AURATA, Wannan Ya samu 1,200 MUNITES wato 20HOURS BUDURWARSA ma haka 20HOURS, Sannan kuma na 10 MUNITES FREE na kiran NUMBER ƙasar waje.
Hakan na nufin ko sa kullum za su rinƙa yin waya sama da AWA guda to za su shafe wata GUDA cir suna waya a FREE😁
COMPLETE ƊORAWA HAR SUBSCRIPTION NA WATAN FARKO A DUKA LAYI BIYUN MUNA DORAWA A 7K NE, DAGA KUMA DUK WATA SUBSCRIPTION NA 3K ZA KA CIGABA DA YI👌
Wanna tsarin kawai Numbers dinku za ku turo mu ɗora muku.

WHATSAPP: 09079097838

HML Day Two🥳🙏🏻
11/04/2026

HML Day Two🥳🙏🏻

Address

Bichi

Telephone

+2349079097838

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Yusif Ado Bichi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Yusif Ado Bichi:

Share

Category