09/09/2026
Wata Sabuwa: Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci dan takarar shugaban kasan na jam’iyyar ADC a 2027 Alh Atiku Abubakar da ya janye daga Siyasa ya koma ya ci gaba da rike sarautarsa ta Wazirin Adamawa.
Me za ku ce?