HIB Global Services

HIB Global Services This page is main for HIB GLOBAL SERVICES product and services.

Ziyara Ta Mussaman:Kamfanin HIB GLOBAL SERVICES sun kaiwa Malam Auwal Abubakar Alu, Provost Alu Collage of Health Scienc...
07/10/2025

Ziyara Ta Mussaman:

Kamfanin HIB GLOBAL SERVICES sun kaiwa Malam Auwal Abubakar Alu, Provost Alu Collage of Health Science Birnin Kudu wanda ya kasance ɗaya daga cikin iyayen wannan kamfani mai albarka ziyara ta mussaman offishinsa da ke makarantar sa.

Muna godiya da karamci.

HIB GLOBAL SERVICES MANAGEMENT.
07/10/2025

Ku more safiyarku ta yau da fitattun hotunan wani katafaren waje a Birnin Kudu wanda kamfanin HIB Global Services s**a ɗ...
06/10/2025

Ku more safiyarku ta yau da fitattun hotunan wani katafaren waje a Birnin Kudu wanda kamfanin HIB Global Services s**a ɗakko muku domin morewa kallanku.

Photo Credit HIB IMAGERY 📸📸.

HIB GLOBAL SERVICES MANAGEMENT.

Ranar Malamai ta Duniya:Muna yiwa Malamanmu godiya bisa jajjircewa da suke yi wajen bamu ilimi mai amfani tare da tarbiy...
05/10/2025

Ranar Malamai ta Duniya:

Muna yiwa Malamanmu godiya bisa jajjircewa da suke yi wajen bamu ilimi mai amfani tare da tarbiyya nagartaciyya. Babu shakka kune hasken da ya haska mana rayuwa, kuma gudunmarwarku garemu bata misaltawa..

Kamfanin HIB Global Services ya kasance tare da Vinos School domin taya murna.

Kukalli yanda makarantar ta ƙawatu da abubuwan burgewa tare da kuma Malamai masu inganci.

HIB GLOBAL SERVICES MANAGEMENT.

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!Muna farin cikin gayyatar yan uwa da abokannan arziƙi zuwa gagarumin taron kaddamar da kamf...
29/07/2025

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Muna farin cikin gayyatar yan uwa da abokannan arziƙi zuwa gagarumin taron kaddamar da kamfanin mu mai suna HIB GLOBAL SERVICES.

Taron zai samu halartar yan kasuwa, siyasa, gwagwarmaya, jami'an tsaro harma da marubuta na arewa baki ɗaya.

Muna maraba da kowa, tare da muku albashir ɗin cewa taron zai ilimantar, nishaɗantar harma ya faɗakar.

MUNA GODIYA DA ZIYARA:Kamfanin HIB GLOBAL SERVICES na miƙa saƙon godiya ga waɗannan muhimman mutanen da s**a kawo mana z...
19/07/2025

MUNA GODIYA DA ZIYARA:

Kamfanin HIB GLOBAL SERVICES na miƙa saƙon godiya ga waɗannan muhimman mutanen da s**a kawo mana ziyarar fatan alkairi da sa albarka.

Haƙiƙa mun yaba kwarai dagaske da nuna kulawar ku tare da girmamu mussan akan ɓangaren sana'oinmu;

1. Hon. Khalid S Ibrahim- Special Adviser Support Groups
2. Hon. Yahuza Ibrahim Iggi- Vice Chairman
3. Arch. Abdullahi Hassan- Malam Alu Agro Allied Company
4. Reformer Sani Suraja- Manager Afex
5. Ishak Ibrahim Fanini- S.A Media and Publicity Birnin Kudu Local Government.
6. Nura Isyaku Farin Dutse- Jigawa State College of Nursing Science Birnin Kudu
7. Hassan Suleman- Secretary Builder Muhammad Uba Media Team.
8. Abba Sani Maigoro - S.A SSG Office.
9. Bashir Abdullahi- Director Baraya Foundation.
Muna godiya da ziyara.

Kamfanin mu na nan akan adreshi kamar haka;

No. 17 and 18 Majestic Company Shops Opposite Jigawa State College of Nursing Science Birnin Kudu Local Government Jigawa State.

Sign by
Company Management.

https://www.facebook.com/share/p/16k97v3b5w/

PHOTOS FROM THE TURBANING CEREMONY OF THE HONORABLE SARKIN KUDU, DISTRICT HEAD OF BIRNIN KUDU, ALH. HUSSAINI HASSAN JIBR...
28/09/2024

PHOTOS FROM THE TURBANING CEREMONY OF THE HONORABLE SARKIN KUDU, DISTRICT HEAD OF BIRNIN KUDU, ALH. HUSSAINI HASSAN JIBRIN, WHICH TOOK PLACE AT THE PALACE OF HIS ROYAL HIGHNESS, THE EMIR OF DUTSE, ALH. MUHAMMAD HAMEEM NUHU SANUSI.

SHOT BY: HIB IMAGERY 📸📸📸

HOTUNAN NADIN SARAUTAR MAI GIRMA SARKIN KUDU, HAKIMIN BIRNIN KUDU ALH. HUSSAINI HASSAN JIBRIN WANDA YA GUDANA A FADAR MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMEEM NUHU SUNUSI.

SHOT BY: HIB IMAGERY 📸📸📸

Address

Birnin-Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HIB Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category