Nazifi Aliyu

Nazifi Aliyu Kannywood Cinematographer ����

Mu kwana lfy
30/11/2025

Mu kwana lfy

30/11/2025
Alhamdullah
30/11/2025

Alhamdullah

Bamu da Kasar da tafi NIGERIA, bamu da Yankin da ya fi mana AREWA. Mu aje Maganar Bambancin Ra’ayi na Addini ko na Siyas...
19/11/2025

Bamu da Kasar da tafi NIGERIA, bamu da Yankin da ya fi mana AREWA.
Mu aje Maganar Bambancin Ra’ayi na Addini ko na Siyasa, Mu duba Halin da yankin mu na AREWA yake ciki, mu hada kai don kawo karshen matsalar Rashin Tsaron da ta addabe mu. 💔💔💔

Alhamdullah  Duk Abin da akasa masa  lokaci  Sai yazo  indai kana raye  a kwana  atashi  gashi  Sadiq sayaya  yazama  an...
14/11/2025

Alhamdullah Duk Abin da akasa masa lokaci Sai yazo indai kana raye a kwana atashi gashi Sadiq sayaya yazama ango. Muna muku fatan Allah yabaku zaman lfy yasa itace silar arzikinka Ameen 🤲🤲 👍👍✌️

13/11/2025

Kokarin Gwamnan Jahar Kaduna


Governor Kaduna
Sani
Uba Sani

12/11/2025

Shi mutumin da yake fitowa a cikin fim, da shi da Malami — hanyar su daya!

Cewar Abubakar as makwai

🗓 Gobe, karfe 8:00 na dare
📺 Hadiza Gabon Official








Insha Allahu zamu fara daukar Shirin Jikokin Mai Gari season 3 on 15th November 2025Daga kamfanin M.SOJA CONCEPT NIG.LTD...
05/11/2025

Insha Allahu zamu fara daukar Shirin Jikokin Mai Gari season 3 on 15th November 2025

Daga kamfanin M.SOJA CONCEPT NIG.LTD

Muna bawa masoya kallon wannan shiri hakurin dogon hutun da muka tafi sannan muna musu Albishirin wannan Zango zaku sha dariya fiye dana baya zakuma kudau darasin rayuwa cikin farin ciki da jin dadi

Haka kuma muna farin cikin sanar daku cewa akwai manyan jarumai na barkwanci da muka Karo a cikin wannan shiri duk dai domin jin dadin masu kallo

🙌

Producer


Director soja

03/11/2025

Bayan fage #

Address

Dorayi

Telephone

+2348036036145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazifi Aliyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nazifi Aliyu:

Share

Category