Dan Barde Reporters Awareness 2023

Dan Barde Reporters Awareness 2023 To Make Something Happened Better In Gombe 2023

06/11/2022

Zamu Sake Shiga Lungu Da Sako Domin Ganin Muntabbatar Kan Cewar Alumar Jihar Gombe Sun Fahimci Muhinmanchin Zaben Alhaji Muhammad Jibrin Barde Da Jam'iyar PDP Adukkan Matakai Azabe Mai Zuwa Na 2023 # #

~Dan Barde Reporters Awareness

Breaking new!Ni Abubakar Jagaban Danbarde  Social Media Director A Kungiyar    Dan Barde Reporters Awearness 2023 daga y...
01/11/2022

Breaking new!

Ni Abubakar Jagaban Danbarde Social Media Director A Kungiyar Dan Barde Reporters Awearness 2023 daga yanzu nabar tafiyar Dan Takaran Gomna A Jam'iyar PDP nakoma APC, nabi abokin gwagwarmaya na a baya former Chairman MJ Barde Neighbour to Neighbor zuwa tafiyar maigirma Gwamna Inuwa ta gidan Q'S ANAS ADAMU MUHAMMAD (Lubel.

Saboda wani dalili da nabarwa kaina sani. Nagode.

Gomna Mai Jiran Gado Barde Jikan Yari ~Dan Barde Reporters Awareness
15/10/2022

Gomna Mai Jiran Gado

Barde Jikan Yari

~Dan Barde Reporters Awareness

Tabbas Zabin H E Muhammad Jibrin Barde Na Jam'iyar PDP Jahadine Daya Kamata Dukkan Wani Dan Jihar Gombe YayiJihar Gombe ...
15/09/2022

Tabbas Zabin H E Muhammad Jibrin Barde Na Jam'iyar PDP Jahadine Daya Kamata Dukkan Wani Dan Jihar Gombe Yayi

Jihar Gombe A Yau

~ Comr Imam Muhammad Imam Pantami General Secretary Dan Barde Reporters Awareness

Alumar Jihar Gombe Yanada Kyau Munitsu Mu Gane Halinda Jiharmu Take Chiki Ahalin Yanzu Mu Kuma Fahimci Halinda Jihar Gombe Zata Fada Achiki Muddin Muka Nade Hannu Muka Koma Gefe Muna Kallo Muka Bar Jam'iyar APC Tacigaba Da Mulki A Wannan Jiha

Jihar Gombe Ayau Ayanzu Dai Jihar Gombe Babu Wani Gobe Damuke Dashi Mai Kyau Domin Wannan Mutumin Da Jam'iyar APC Sun Sace Mana Dukkan Wani Gobenmu Dazamuyi Alfahari Dashi Yanzu Kawai Abunda Yadace Muyi Shine Muhadu Mu Dukufa Mu Kayar Da Wannan Gomnati Dake Fashi Da Sunan Gomnati Mukawo Gomnatin Muhammad Jibrin Barde Da Jam'iyar PDP Domin Samu Mu Dawo Da Jibinmu

Yana Dakyau Muhadu Dani Dake Dakai Daku Dama Dukkan Wani Dan Jihar Gombe Domin Yin Wannan Jihadi Domin Dawoda Jam'iyar PDP Akwai Hanyoyi Da Dama Daya Kamata Muyi Hakan Ga Kadan Daga Chikin Su Da Dan Jam'iyarmu Daba Dan Jam'iyarmu Ba Mu Jawo Kowa Ta Wannan HanyaπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

1/ Mutunci Da Mutuntawa Ga Kowa Achikin Mu'Amala Hakan Zai Bawa Dan Adawa Kansa Shaawar Mu'Amala Damu

2/ Wayarda Kan Alumar Tahanyar Nuna Musu Muhinmanchin Da Suke Dashi Tareda Ankara Dasu Irin Mummunan Hali Daza A Shiga Middin Akachi Gaba Da Tafiya A Haka

3/ Jawo Mutane Ajiki Tareda Nuna Musu Muhinmanchin Da Jihar Gombe Take Dashi

4/ Kiran Jama'a Akoda Yaushe Domin Samun Hadinkan Kowa Da Kowa Wanda Haka Shine Abu Na Farko Dake Sawa Ayi Nasara

5/ A Rarrashi Dukkan Wani Mai Ganin Anbata Masa Tayadda Zai Fahimci Duk Wani Zama Da Zaayi Inde Da Nasara Achikinshi To Yanada Kyau Ayi Hakan

Wannan Sune Kadan Daga Chikin Hanyoyin Dayakamata Mubi Domin Ceto Jihar Gombe Da Kuma Dawo Da Jam'iyar PDP Da H E Muhammad Jibrin Barde Kan Karagar Mulki Domin Chigaban Jihar Gombe

Daga Karshe Muna Adduar Allah Yasa Mudace Allah Yakawo Jihar Gombe Chigaba Mai Dorewa Wannan Harka Da Mukeyi Idan Da Alkhairi Achikin Allah Yasadamu Da Dukkan Alkhairan Chikin Ta Idan Kuma Da Sharri Achikinta Allah Yasauya Mana Wannan Sharri Da Alkhairi

We Move PDP Power

We Move Atiku Abubakar Okowa Na Kowa
We Move Dan Barde Dan Lele

25/04/2022

Masha Allah

Ramadan Kareem Yan Uwa Da Abokan Arziqi Ina Neman Hadinkanku Da Kuma Goyon Bayanku Sannan Inada Bukatan Kuatimakeni Da A...
11/04/2022

Ramadan Kareem

Yan Uwa Da Abokan Arziqi Ina Neman Hadinkanku Da Kuma Goyon Bayanku Sannan Inada Bukatan Kuatimakeni Da Adduoinku Albarkachin Wannan Wata Mai Albarka Watan Azumi Ina Fatan Zaku Tayani Da Adduar Allah Yabamu Nasara Akan Wannan Takara Dazan Fito Nema

Bayan Shawarwarin Alumah Nayarda Na Amince Zanyi Wannan Takara Kuma Zan Sanar Daku Wannan Kujerar Dazan Fito Nema Nan Bada Dadewa Ba Allah Yamana Jagoranchi Kawai Alhaji Yanzu Lokachin Matasa Ne

@

Barkan Mu Da Warka Jama'a Zamu Kara Tinatar damu Cewa Muna  cikin Wata mai Tsarki Wanda inka roki Allah Da Ixinin sa  Za...
10/04/2022

Barkan Mu Da Warka Jama'a
Zamu Kara Tinatar damu Cewa Muna cikin Wata mai Tsarki Wanda inka roki Allah Da Ixinin sa Zai biyamaka bukatar ka

Toh muyi Amfani Da wanna Damar Dam mawa gwanin mai Gidan mu Alhaji Muhammad Jibrin Barde Fatan Nasara
Allah Yabashi. Mulkin Gombe 2023
Albarkacin Wanna Wata
Amen

Address

Pantami
Gombe
2023

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Barde Reporters Awareness 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Barde Reporters Awareness 2023:

Share

Category