Done 001

Done 001 Foodball New update 💬
Comedys New update 💬
Politics New update 💬

Alhamdulillah
11/08/2025

Alhamdulillah

Alhamdulillah Khairan insha Allah
06/08/2025

Alhamdulillah Khairan insha Allah

Khairan insha Allah
02/08/2025

Khairan insha Allah

Chairman 0001
29/07/2025

Chairman 0001

Khairan insha Allah 📿🦅
29/07/2025

Khairan insha Allah 📿🦅

Khairan Insha Allah 🤙👑
28/07/2025

Khairan Insha Allah 🤙👑

Najima ina mamaki danaji ance itama tana kashi 🤔🤔
17/07/2025

Najima ina mamaki danaji ance itama tana kashi 🤔🤔

🗣 Lucas Vázquez: “Yau rana ce mai matuƙar muhimmanci a rayuwata. Na gode da kowane sowa da goyon baya — kun sa na ji kam...
17/07/2025

🗣 Lucas Vázquez: “Yau rana ce mai matuƙar muhimmanci a rayuwata. Na gode da kowane sowa da goyon baya — kun sa na ji kamar ina gida. Zan tafi, amma ba zan taɓa barin Real Madrid ba.

Na cika burina, na buga tare da manyan ‘yan wasa, kuma na kasance cikin farin ciki. Na gode wa shugaban ƙungiya da José Ángel Sánchez.

Ga iyayena — yanzu na fahimci sadaukarwarku. Mateo, ƙaunarka ga kwallo ta zama tawa. Maca, ke kika bani ƙarfi da nutsuwa. Mun yi dariya tare, mun yi kuka tare. Na gode da komai.”
Done 001

Da ɗumi-ɗumi: Marc-Andre ter Stegen na duba yiyuwar zaɓin zuwa yi masa tiyata domin gyaran matsalar gadon bayan sa.Idan ...
17/07/2025

Da ɗumi-ɗumi: Marc-Andre ter Stegen na duba yiyuwar zaɓin zuwa yi masa tiyata domin gyaran matsalar gadon bayan sa.

Idan har aka yi masa tiyatar, ɗan wasan zai shafe watanni huɗu yana jinya, kuma watakila Barça ba zata yi masa rijista ba. Tare da babban albashin sa, Barça zata iya yiwa Joan Garcia kuma ta ɗauki wasu ƴan wasan.

Done 001

Address

Gusau
808080

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Done 001 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category