Hausa Viral Updates

Hausa Viral Updates Zaku iya turo mana ingantattun rahotanni na abubuwan dake faruwa a inda kuke domin tayaku nunawa duniya.

15/03/2026

Nawa ne yake isarku yin bukatu a kowanne wata?

15/03/2026

Shin menene matsayar Malamai gameda Auren mutu'a?

15/03/2026

Shin kuna iya samun Kankara cikin sauki a inda kuke?

Ku bayyana mana ra'yoyin ku

13/03/2026

Me zai faru da tattalin arzikin duniya idan farashin mai ya kai dala 200?

Ku bayyana mana ra'yoyin ku

A ra’ayinku, wannan barazana ta Iran gaskiya ce ko kuma siyasa ce kawai?
13/03/2026

A ra’ayinku, wannan barazana ta Iran gaskiya ce ko kuma siyasa ce kawai?

1. Shin a ra’ayinku Izala ta kawo gyara a al’umma?2. Wane tasiri Izala ta yi a rayuwar Musulmi?3. Me kuke ganin ya kamat...
13/03/2026

1. Shin a ra’ayinku Izala ta kawo gyara a al’umma?

2. Wane tasiri Izala ta yi a rayuwar Musulmi?

3. Me kuke ganin ya kamata Izala ta kara mayar da hankali a kai yanzu?

13/03/2026

Yaya kuke kallon al'adar baiwa Yan Mata Ramadan Basket?

13/03/2026

Asirin Saurayi da Budurwa ya tonu inda aka kamasu suna amfani da lokacin sallahr kiyamul-layli suna sheke ayarsu.

Shin ya kuke kallon wannan hukuncin?

13/03/2026

Ƙungiyar matasan ɗariƙar Tijjaniyya a Nijeriya, ƙarƙashin inuwar Tijjaniyya Youth of Nigeria, ta sanar da janye goyon bayanta ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

11/03/2026

Nawa ake saida Mai yau a inda kuke?

03/03/2026

Shugaba Trump ya bayyanawa Duniya manufofin da s**a sa yake yakar Iran

03/03/2026

Ra'yoyin Jama'a na ci gaba da banbanta bayan da aka hangi Malam Ahmad Sulaiman yayi sujjadar Shukri bayan samun kyautar Mota daga wani Dan Majalisar Tarayya na Jihar Katsina

Address

Zoo Road
Kaduna South

Telephone

+2349088888785

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Viral Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Viral Updates:

Share