Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer

Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer Yaks Idris BAMALLI

29/06/2026

Ameeen. Ameeen

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!
29/06/2026

🎉 Facebook recognized me as a top rising creator this week!

Sarki IKon Allah Ran Sarki Yadade Litini, Muharram 14, 1448AH Monday, June 29, 2026DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-MAI MARTABA S...
29/06/2026

Sarki IKon Allah Ran Sarki Yadade
Litini, Muharram 14, 1448AH
Monday, June 29, 2026

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU YA ZIYARCI IYALAN MARIGAYYA MALAMA UMMULKHAIR A MARARABAN JOS

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, da ranan yau bayan dawowarsa daga Babban Birnin Tarayya Abuja, ya jagoranci 'yan Majalisar Masarautar Zazzau wajen gabatar da ta’aziyya ga iyalan Marigayya Malama Ummulkhair wadda fusattatun mutane s**a kashe ba tare da dalili ba a Mararaban Jos.

Wamban Dokon Zazzau, Hakimin Gundumar Rigacikun, Alhaji Ibrahim Sani Zubairu, tare da dagatai da malamai na Gundumar, s**a tarbi Mai Martaba Sarkin Zazzau da isarsa gidan marigayyar.

Mai Martaba Sarkin Zazzau ya nuna bakin ciki da bacin ransa bisa wannan mummunar lamarin, ya kuma gabatar da ta’aziyya ga daukacin iyalan Marigayya Malama Ummulkhair. Ya rokesu da su dauki wannan jarabawa da hakuri da imani da kasancewar kaddara ne daga Allah Madaukaki.

Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, ya yi addu’a da fatan: “Allah Ya gafarta wa Malama Ummulkhair kurakurenta, Ya kuma sanya ta cikin Aljannatul Firdaus. Allah Ya ba mijinta, ‘ya’yanta da dukan iyalanta hakuri da daukan juriyyan wannan rashi. Ameen.”_

Mai Martaba Sarkin Zazzau ya jaddada kira ga jama’a da su hakuri su jira sakamakon bincike da matakin da gwamnati za ta dauka, tare da gargadin da su guji daukar doka a hannunsu. Ya ce zaman lafiya, bin tsari da hadin kai ne kawai zai kawo adalci.

- Yaɗa Labarai, na Masarautar Zazzau

08031957267
29/06/2026

08031957267

29/06/2026

Barka Da Aikin Sarki Barka Da Aikin Al'umma
MAI GIRMA SARKIN FULOTIN ZAZZAU

29/06/2026

Allah Uban Giji Muke Roko Kullun Ya Gajiyar Da Makiyan Ka Na Boye Da Na Fili

29/06/2026

Allah Uban Giji Yacigaba Da Tsare Maku Mutuncinku
Mai Martaba Sarkin Zazzau
Na Goma Shatara 19 Dodon Makangara

28/06/2026

Bani Musa Sadaukin Sarki Adalin Sarki
Allah Uban Giji Yakarama Sarki Lafiya Allah Yaja Zamanin y

Wane Suna Zaku Iya  Bawa Wannan Yaron
28/06/2026

Wane Suna Zaku Iya Bawa Wannan Yaron

Lahadi, Muharram 13, 1448AH Sunday, June 28, 2026DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU YA HALARCI BIKIN CIKA...
28/06/2026

Lahadi, Muharram 13, 1448AH
Sunday, June 28, 2026

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU YA HALARCI BIKIN CIKAR KUNGIYAR CRYSTAL MUSLIM SHEKARU 20 A ABUJA

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, a yau ya halarci bikin cika shekaru 20, da Taron Bita na Rubutun Dalibai da Rarraba Kyaututtuka na Kungiyar Crystal Muslim a Dakin Taro na Masallacin Kasa, wanda ke Abuja, a matsayin Babban Bako na Musamman.

A wajen taron domin tallafa wa shirye-shiryen da ayyukan Kungiyar, Mai Martaba Sarkin Zazzau ba da gudummawar Naira Miliyan Biyu (₦2,000,000).

Taron ya samu halartar matasa, malamai da masu ruwa da tsaki domin inganta ilimi, kyawawan dabi’u da jagoranci a tsakanin matasan Musulmi.

- Yaɗa Labarai, na Masarautar Zazzau

Address

Kwarbai Madarkaci Zaria City
Kaduna

Telephone

+2348031957267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yaks Idris Bamalli Zazzau Emirates photographer:

Share

Category