Delemi Dan maliki Chamo

Delemi Dan maliki Chamo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Delemi Dan maliki Chamo, Photography Videography, Kano.

Masha Allah Sakon zuwa ga yanmata na Gari ne .  ba yan iska baDük  wacce take neman serious relationship Send me a dm  W...
15/05/2024

Masha Allah

Sakon zuwa ga yanmata na Gari ne . ba yan iska ba

Dük wacce take neman serious relationship
Send me a dm WhatsApp 08144335162.

Delemi dan Maliki: shine cikken sunna

Allah ubangiji ikonsa bayayin karewa
10/05/2024

Allah ubangiji ikonsa bayayin karewa

Ke DuniyaYa yi garkuwa da Abokinsa na kutan, Maikacin Kedco  sannan ya yi masa kisan gilla tare  da arcewa da motarsa da...
10/05/2024

Ke Duniya

Ya yi garkuwa da Abokinsa na kutan, Maikacin Kedco sannan ya yi masa kisan gilla tare da arcewa da motarsa da wayarsa.

Ke Duniya, Allah ka tsare mu, k**ar ba zai aikata ba.😭😭😭😭

Sadiq Zubairu ke nan, dan unguwar Hotoron Arewa, mai shekara 35 a duniya, wanda ya hada baki tare da wasu mutane biyu, inda ya yaudari Abokinsa na kutan Bello Bukar Adam mazaunin Zawachiki dan shekara 45 a duniya, zuwa gidansa.😭😭.

Bayan yaje gidan nasa da motarsa kirar Toyota Corolla, sai kawai s**a daure shi, sanann ya rinka dukansa da Muciya, ya rika kuma dora masa dutsen Guga akansa har sai da ya ce ga garinku nan😭😭

Ganin haka tasa ya saka gawarsa cikin bayan motar Marigayin ya tafi can T**in bypass na Hotoro ya jefar da ita.

A sak**akon rahoton rashin ganin Marigayin da yayansa ya kai ofishin yansanda hakan tasa aka fara zurfafa bincike, kuma daga bisani aka samu labarin ganin gawar Marigayin ya she a gefen T**i, aka garzaya da ita Asibiti aka tabbatar da mutuwarsa.

Bayan k**a Sadiq Zubairu ya tabbatar da aikata danyen aikin😭 Kuma ya ce abunda ya sashi aikata wannan ta'asa shi ne, ganin ya yaudari Marigayin tare da karbar naira milyan 3 a hannun marigayin da sunan zai samo masa wani aiki, amma da ya fahimci ba zai iya mayar masa da kudin ba, kawai sai ya dauko wadannan mutane yan ina da kisa, s**a yi ta'adin tare😭😭

Yanzu haka yana komar rundunar yansandan Kano, k**ar yadda kakakin su Abdullahi Haruna Kiyawa ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Jama'a Allah ka raba mu da mugun ji da mugun gani, Ka tsare mu da yin mu'ammala da bata gari.

How to hack facebook 😎
09/05/2024

How to hack facebook 😎

09/05/2024

Wai dama a çıkın yarabawa
Ashe a Kwai mayau🤔
To Allah ya kusura

08/05/2024
Tun last year Na tuba da yin askin banza Sabi da naga ita mutuwa ba sallama take yi ba
06/05/2024

Tun last year
Na tuba da yin askin banza

Sabi da naga ita mutuwa ba sallama take yi ba

Mallam Idan kana da kudi A account Dinka na Opay / kuda Kayı gaggawar cirewa Şahısa hakan ta farı a katına ina da kudi a...
06/05/2024

Mallam
Idan kana da kudi
A account Dinka na Opay / kuda
Kayı gaggawar cirewa
Şahısa hakan ta farı a katına ina da kudi a account Dina na kuda Wallahi sun hanani cirewa

Masha Allah 😁
04/05/2024

Masha Allah 😁

30/04/2024

Dear Parent!!!
One mistake you should never make as a parent is raising your kids with all your life savings to eventually get so much exposure that they won't want to stoop low to living around you.
Upgrade yourself as u upgrade your kids. Plan your future so you won't have your kids too far from you..
Lately, Having all your kids abroad looks like an achievement until your old age sets in. That is when you will know that sending you money is not as important as having them around you... That's when you will understand that life's fulfillment is beyond money but quality of time spent with your grown up children and grand children...
I've had an Uncle who raised all his families abroad, died at 78 and none of his kids came home to bury him and give him the last respect / honour.
Men! This is not a matter of marrying many wives ... It's about being intentional with your old age plans.... And if marrying more than one wife is your strategic plan, ensure you execute it with wisdom.
Parents seems to cater so much for their kids that they forget ourselves in the process...
Do not forget yourself in the mathematical equation of life... Always put yourself into consideration... This old age we are talking about is nearer than we think...

Delemi Dan maliki Chamo
Dan Fafutuka✍️

Address

Kano
223366

Telephone

+2348033774494

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Delemi Dan maliki Chamo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Delemi Dan maliki Chamo:

Share