Autan Buzo Photography

Autan Buzo Photography The professional photography company

A Doke bazan do kuba😂😜
07/03/2023

A Doke bazan do kuba😂😜

Malam Aminu Triple
25/02/2023

Malam Aminu Triple

Boss for the Boss😎
24/02/2023

Boss for the Boss😎

16/02/2023

Gwamnatin Tarayya ta sahale wa Jihar Kano ta daga likafar Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a zuwa matsayin jami’ar Jiha.

17/12/2022

MUSABAQAR QUR'ANI TA KASA!!(37)

ZAMFARA 2022

Muna bayar da hakuri ga masu kallonmu cewa : Wannan shekarar Sunna Tv ba za ta kawo muku Wainar da ake toyawa a wajen Musabaka a garin Gusau a Jihar Zamfara ba sakamakon rashin tallafi koda na masaukin ma'aikata daga wadanda ke da ruwa da tsaki a lamarin tare da hukumomi.

Wannan ya haifar da jinginewa tare da kyakykyawan shiri tare da wadanda ke sha'awar faranta zuciyar masu kallo masoya Al'qurani don sanin yadda 'ya'yansu ke rangada tilawar littafin Allah Ta'ala a wjen gasar.

Allah ka bamu shugabanni na gari ameen.

Hukumar Gudanarwa.

Happy birthday Yan mata  qanwarmu  Allah ya karo shekaru masu Albarka, yasa Albarka acikin rayuwar ku, kuyi shaekaru kam...
12/12/2022

Happy birthday Yan mata qanwarmu Allah ya karo shekaru masu Albarka, yasa Albarka acikin rayuwar ku, kuyi shaekaru kamar na dabino😄🤭

07/12/2022

Address

Jallo Street
Kano

Telephone

+2348066254161

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Autan Buzo Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Autan Buzo Photography:

Share