Muryar Matasan Arewa

Muryar Matasan Arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryar Matasan Arewa, Photographer, Kano.

04/02/2026
Kotun majistire mai lamba biyu da ke Nomans Land a Kano ta bayar da belin Abubakar Ali da aka fi sani da Bala da Munir Y...
04/02/2026

Kotun majistire mai lamba biyu da ke Nomans Land a Kano ta bayar da belin Abubakar Ali da aka fi sani da Bala da Munir Yahaya Dorayi.

A zaman kotun na yau, an bayar da belin Munir Dorayi a hannun mahaifinsa, tare da sharadin cewa mai unguwa ko dagaci ko kuma babban limamin Dorayi zai tsaya masa, inda aka tanadi biyan tarar Naira dubu dari biyar idan ya tsere.

Haka kuma, an bayar da belin Abubakar Ali wato Bala Dorayi, tare da sharadin cewa babban limamin Dorayi da kuma mai unguwa ko dagacin Dorayi za su tsaya masa.

Kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa ranar 4 ga Maris na 2026 domin sauraron shaidu.

Wazai fada mana sunan wannan 👇?
30/01/2026

Wazai fada mana sunan wannan 👇?

12/01/2026

God bless you Nigerian Army

11/01/2026

New Year Alhamdulillah 🙏

Address

Kano

Telephone

+2349021708955

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Matasan Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar Matasan Arewa:

Share

Category