23/11/2021
Standards Organization of Nigeria
Hukumar Fayyace ingancin kaya, da ake shiga dasu, da fita dasu a qasar Nigeria.
Kamar yanda gwarzon jarumi yayi bayani.
Aikin maaikatar Standards Organisation of Nigeria ne ta tabbatar cewa duk wani abu da yan qasa zasuyi amfani dashi?
Ya zaman ingattace.
Standards Organisation of Nigeria,
Bunqasa rayuwar yan qasa, da inganci.