Muryar_yan_arewa

Muryar_yan_arewa Wannan page din an kirkire shi ne domin ke da kai da ku da mu da duk wani dan yankin AREWACIN NIGERI arewa NIGERIA

    Hello my friends.........WHO IS MOST SAFE.....????
26/02/2018


Hello my friends.........
WHO IS MOST SAFE.....????

       ~~YAU_RANAR_TAKUCE~~                  *MATA*                   ~~~~~++(i_''  na++(ii_''  na++(iii_'' ++(iv_'' ++(...
18/02/2018


~~YAU_RANAR_TAKUCE~~
*MATA*
~~~~~
++(i_'' na
++(ii_'' na
++(iii_''
++(iv_''
++(iiv_''
++(vo_''
++(vi_''
++(vii_''
++(^o_''
++(^i_''

:::::::::yazama dole in bartaba ku..
Badan ko mai ba sai dan momy na ita ma yar chikin jinsin kune.NAJIN JINA MUKU MATA !!

 Ina yan uwana yan arewa chin kasar mu Nigeria......     ABIN NISHA DIN MU NA WANNAN RANA SHENE.........SHEN A CHIKIN WA...
15/02/2018


Ina yan uwana yan arewa chin kasar mu Nigeria......
ABIN NISHA DIN MU NA WANNAN RANA SHENE.........

SHEN A CHIKIN WA DANNAN MUTANEN WA YAFI SHERME DA SHA SHANCHI ??

 Shen ko tayaya kake rubutun ka/ki ??
13/02/2018


Shen ko tayaya kake rubutun ka/ki ??

 Yan uwa da fatan kuntashi lafiya..Musha kata da wanan..  ~KACICI KACICI.........SHEN WAYA KAMATA KAFARA SV A CHIKIN WA ...
12/02/2018


Yan uwa da fatan kuntashi lafiya..
Musha kata da wanan..
~KACICI KACICI.........

SHEN WAYA KAMATA KAFARA SV A CHIKIN WA DANNAN...

1- MOMY DINKA !!
2- DAN KA !!
3- MATARKA/BUDURUWAN KA !!

 Ina al ummar kasarmu NIGERIA  musamman kanawan dabo....She achikin wadannan jagororin wayafi magoya baya..1-  ??2-  ??
11/02/2018


Ina al ummar kasarmu NIGERIA musamman kanawan dabo....

She achikin wadannan jagororin wayafi magoya baya..

1- ??
2- ??

 ZABE KO KUMA NADII ???to wannan zaben dai abin mamaki ma shene jama'a sun ki sufito kowanne mutum yana gdan sa akwacce ...
10/02/2018


ZABE KO KUMA NADII ???

to wannan zaben dai abin mamaki ma shene jama'a sun ki sufito kowanne mutum yana gdan sa akwacce dan yasan cewa abin da yazaba bashi za abashii ba....

Mu dai wallahi akwatinan unguwar mu bakowa sai ma aikatan zabben masu zaban sunki fitowa sukuwa masu bada tsaro suna chan gefe suna ta hira suna shan rakee ma aikata kuwa na INEC suna zaune suna raba ido ba masu zabe ba alamun su..

Mu dama ai munsan tintini angama zabee mukam sakamako muke jira dan gomna yasanar da wa dan da s**acci ko ince wa dan da ya nada !!!

 Ina samarin arewa ga sako daga yan matan arewa.....Cewar yan mata ma su Make up in fa bera da sata hakika daddawa ma da...
02/02/2018


Ina samarin arewa ga sako daga yan matan arewa.....

Cewar yan mata ma su Make up in fa bera da sata hakika daddawa ma da wari
yan zu halin samarin yanxu kowanne saurayi sai yacce sai yar fara burin kowanne saurayii yacce macce yar fara ta gaban mota to su sauran sai su zuba ido yan fararan sunata tafiya amma su ba ma shan shanii...

Dan haka yazama dole suma suyi ko kari wajan kayata fuskokin su wan da sanadin hakan gashi suma yan samari suna gani suna yabawa..

Shen meye ra ayin ka a game da hakan ??

Shen kunga lefin yan mata masu make up ??

  Ra ayii riga kowa da irin tasa     mufadi gaskiya......SHEN A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CHIKI ATSAKANIN MATA DA MAZA..SUW...
31/01/2018


Ra ayii riga kowa da irin tasa
mufadi gaskiya......

SHEN A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CHIKI ATSAKANIN MATA DA MAZA..

SUWAYE SUKAFI YAWAN KALLON WASU ???

           Ina mata sa ???Yan arewa meye ra ayin ku abisa  fasa zuwan rabi'u musa kwankwaso jihar kano ??
30/01/2018


Ina mata sa ???

Yan arewa meye ra ayin ku abisa
fasa zuwan rabi'u musa kwankwaso jihar kano ??

 RUWAN DARE GAMADUNIYA......ME YAKE KAWO YAWAI TAN SHAN KODING ??TA WACCE HANYA ZA ABI DAN MAGANCE TA ??Wayewacce ??Ko z...
27/01/2018


RUWAN DARE GAMADUNIYA......
ME YAKE KAWO YAWAI TAN SHAN KODING ??
TA WACCE HANYA ZA ABI DAN MAGANCE TA ??
Wayewacce ??
Ko zamanini yazo da hakan

ayanzu allah yakawomu wani zamani wan da mata s**a dorawa kansu masifar shaye shaye musamman na coding aslin wannan abun dai anyi shine ba dan sha abuguba sai dan magani na mura amma ayanxu yazama masifa a kasarmu yazama burin yan mata shene susha wannan magani bama yan mata kadai ba har da samari gayu

bazakaga inda wannan masifar ke faruwa ba sai kashiga makarantun gaba da scandry wato jami'a ko collegers anan zakaga mata suna shan wannan abu shen dan allah me yake kawo shan coding ??
Koma ta wacce hanya kuke ganin za amagance yawaitan shan ??

 SIYASAR KANO SAI KANO..ranar 30 gawata DR musa kwan kwaso zai shogo garin kano zasuyi taro dan bawa yan takarar sa tuto...
26/01/2018


SIYASAR KANO SAI KANO..

ranar 30 gawata DR musa kwan kwaso zai shogo garin kano zasuyi taro dan bawa yan takarar sa tutochi sai gashi yan gandujiyya ma zasu yi taro awannan ranar...

Wan da yanzu babu abin da ke kaiwa da dawowa sama da wannan rigimar.. Ta

KWANKWASIYYA
DA
GANDUJIYYA

WANNAN ITACE TAKAR DAR DA AKABAWA RABI'U MUSA KWAN KWASO KWAMISHINAR YAN SANDA YABAYAR DAN SHEDAR ZUWA KANO

shen meye ra ayin ku akan wannan chakwakiyar

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar_yan_arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category