Sport and Event Livestream Company-SELCOM

Sport and Event Livestream Company-SELCOM Sports and events livestreem company (SELCOM) provides a coverage of any kind of sports and event.

Gobe ne...! 👐⚽⚽PEACE FOOTBALL MATCHES⚽⚽⚽⚽Ku sance damu gobe da misalin karfe 2:00pm na rana domin kallon wasan sada zamu...
15/08/2023

Gobe ne...! 👐⚽⚽

PEACE FOOTBALL MATCHES⚽⚽⚽⚽

Ku sance damu gobe da misalin karfe 2:00pm na rana domin kallon wasan sada zamunta wanda za'a fafata tsakanin:

1) Yan Sandar Jihar kano
2) NUJ
3) Tiktokers
4) Kannywood
5) Yospis.

Za'a fara buga wasannin ne gobe laraba 16th, Aug, 2023 A filin Sani Abacha dake Kofar Mata da misalin karfe 2 na rana.

Domin kallon wasan kai tsaye a duk in da kake ka shiga wannan link din kayi Following din mu: https://www.facebook.com/profile.php?id=100092549381019

Ko kuma kayi searching a Facebook.

Domin neman karin bayani ku tuntube mu ta WhatsApp ta wannan lamba 07037744405.

Mun gode.

Partners Wafiyya hausa 🤝 SELCOM LTD☺❤
28/07/2023

Partners Wafiyya hausa 🤝 SELCOM LTD☺❤

22/06/2023

Here We Go...🎉✊💞

Address

Nigeria
Kano
700001

Telephone

+2347037744405

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sport and Event Livestream Company-SELCOM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sport and Event Livestream Company-SELCOM:

Share