Actors Gallery

Actors Gallery ░◢█░░░█ ◢◤
◢◤█░░░█◤
░░█░░░█◣
░░█░░░█ ◥◣
▄▄█▄▄░█ ░ ◥◣

Ya Allah, kada Ka jarabce mu da abin da zuciyarmu ba zata iya dauka ba…Ka sa mu kasance cikin bayinKa masu hakuri da god...
07/07/2026

Ya Allah, kada Ka jarabce mu da abin da zuciyarmu ba zata iya dauka ba…
Ka sa mu kasance cikin bayinKa masu hakuri da godiya. 🤲🖤

Ya Allah, Ka gyara mana abin da ke cikin zuciyarmu kafin Ka gyara mana rayuwarmu, domin babu wata ni’ima da ta kai zuciy...
06/07/2026

Ya Allah, Ka gyara mana abin da ke cikin zuciyarmu kafin Ka gyara mana rayuwarmu, domin babu wata ni’ima da ta kai zuciya mai natsuwa da kusanci da Kai. 🤲💜💜✨️

Ya Allah, Ka buɗe mana ƙofofin rahama da arziki daga inda ba mu zata ba.✨✨🤍🙏
06/07/2026

Ya Allah, Ka buɗe mana ƙofofin rahama da arziki daga inda ba mu zata ba.✨✨🤍🙏

Ya Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira✨🤲
06/07/2026

Ya Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira✨🤲

🥰🥰🥰🥰🥰
05/07/2026

🥰🥰🥰🥰🥰

🥰
04/07/2026

🥰

Ya Allah, Ka san irin damuwar da muke ɓoyewa a zuciyarmu duk da murmushin da muke yi a fuska, Ka sauƙaƙa mana duk abin d...
03/07/2026

Ya Allah, Ka san irin damuwar da muke ɓoyewa a zuciyarmu duk da murmushin da muke yi a fuska, Ka sauƙaƙa mana duk abin da ya yi mana nauyi, Ka kuma cika zukatanmu da natsuwa da rahamarKa. 🤲💚💚✨️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Actors Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share