Usman auwal Garangamawa

Usman auwal Garangamawa (YAU KO GOBE) YAYINDA LABARIN MUTUWATA YARISKEKU DAN ALLAH KUYAFEMIN KUMA KUNEMAMIN GAFARARA ALLAH

for sale location Kano State Call 08109825786or 08144726679 WhatsApp
07/05/2026

for sale

location Kano State

Call 08109825786or 08144726679 WhatsApp

This is my WhatsApp contact information. You can message me on WhatsApp at 09039883433or call me directly at 08109825786
25/03/2026

This is my WhatsApp contact information. You can message me on WhatsApp at 09039883433or call me directly at 08109825786

15/03/2026

ya Allah ka aikumin da babban rabo.πŸ₯°

yanda nake namiji naki gwagwarmayar rayuwa Babu Wanda yake taimakona.

sai watarana nayi kudi wani yazu yace bana kyauta,bana taimako,nayi kudi na daina Niman mutani.

1.kasan baccin hours nawa nake a kullum.

2.kasan irin wahalar danaki kafin nasamu kudi.

3.kasan irin wulakanci danake fuskanta in the name of hustle?

Babu Wanda yake ganinka lokacin da kaki cikin wahalar rayuwa.

Allah dai ka rayamu cikin amincinka.πŸ˜’πŸ’”

Innalillahi wa Inna Ilaihir raji'un πŸ˜₯Muna cigiyar motar nan Kira kurkura andauketane jiya ayankin Yan kusaGA filet nmb G...
01/03/2026

Innalillahi wa Inna Ilaihir raji'un
πŸ˜₯
Muna cigiyar motar nan Kira kurkura andauketane jiya ayankin Yan kusaGA filet nmb G.w.w.797xd jigawa

08144726679

Filaye sabbin yanka na sayarwa Location  dausayi rinin auzinawa kanoSize 20x25Size 20x30 Size 20x40 Ina Yan sari da masu...
27/09/2025

Filaye sabbin yanka na sayarwa

Location dausayi rinin auzinawa kano

Size 20x25
Size 20x30
Size 20x40

Ina Yan sari da masu sayan dai-dai maza kuzo muna maraba da ku

Contact 09039883433

Kano.E-Bike sabo na sayarwa.6 batteries 90 kilometers Price.....₦850,000.DM/Whatsapp.......0912400433909039883433 081447...
10/09/2025

Kano.

E-Bike sabo na sayarwa.

6 batteries
90 kilometers

Price.....₦850,000.

DM/Whatsapp.......09124004339
09039883433 08144726679 08109825786

WADANDA SUKE SHA'AWAR BINCIKEIdan kana so ka zama kwararren jami'in tsaro mai bincike irin na zamani, ko kwararren dan j...
24/08/2025

WADANDA SUKE SHA'AWAR BINCIKE

Idan kana so ka zama kwararren jami'in tsaro mai bincike irin na zamani, ko kwararren dan jarida mai bincike, ko kana sha'awar zama dan gwagwarmaya, to kayi kokarin neman ilimi mai zurfi a kan wadannan abubuwa da zan lissafa a kasa guda 12
πŸ‘‡
(1) Investigative and Forensic Toolbar

(2) Digital or Cyber Forensic

(3) Threat Identification

(4) Extracting and processing communication and location data from sim cards

(5) Call Data Records (CDR) Analysis

(6) International Mobile Subscriber Identity (IMSI) Catcher Devices

(7) Global Positioning System (GPS) Devices

(8) Satellite Phones

(9) Forensic Hotlist

(10) Operational data skills

(11) Cyber Crimes, tools and techniques

(12) Ethical Hacking

Wadannan abubuwa guda 12 idan ka nemi ilimi a kansu, kuma ka kware, Wallahi ko nahiyar turai kaje sai kayi fice a harkan bincike da bin diddigin masu aikata miyagun laifuka musamman ta yanar gizo

Wasu daga cikinsu zaka samu training a kansu a kyauta, wasu kuma sai ka biya kudi kafin a koya maka su baka certificate

Allah Ya taimaka

Zataji DaΙ—i idan ka Aika mata da daya daga cikin zafafan kalaman soyayyar nanπŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’Œ Kalaman Soyayya Na Musam...
23/08/2025

Zataji DaΙ—i idan ka Aika mata da daya daga cikin zafafan kalaman soyayyar nan
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

πŸ’Œ Kalaman Soyayya Na Musamman πŸ’Œ

1. Kullum idan na kalle ki, zuciyata na bugawa da farin ciki. Ke ce farin cikin raina.

2. Soyayyarki ta cika zuciyata kamar yadda rana ke cika sararin samaniya da haske.

3. Ke ce mafarkin da zuciyata ke yi kowanne dare, kuma ke ce burin da raina ke nema kowacce rana.

4. Idan zan fadi soyayya a sauΖ™aΖ™e, zan ce sunanki. Domin soyayyar ki takama zuciya ta kamu marar misali.

5. Soyayyarki tana tafiya a cikin jinin jikina kamar yadda ruwa ke gudana cikin teku.

6. Duk da cewa duniya tana da kyau, amma babu abin da ya fi ki Ζ™ayatarwa a idanuna.

7. Zuciyata ta zamo tamkar gida ne, kuma ke ce Ζ™ofa da ke riΖ™e makullin.

8. In har akwai soyayya ta gaskiya a duniya, to ke ce cikakkiyar misalinta.

9. Ban taba tunanin zan iya son wani kamar yadda nake sonki ba – soyayyarki kamar iska ce da nake shaΖ™a.

10. Rayuwa ba ta da daΙ—i idan babu ke cikinta – ke ce dalilin murmushina da zaman lafiya a zuciyata.
Bissalam ina fatan kiyi barci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali daga naki mai alfahari dake
πŸ’šπŸ’™πŸ’›πŸ’—πŸ’›πŸ’™πŸ§‘πŸ’šπŸ’œ

Address

Garangamawa
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348144726679

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman auwal Garangamawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Usman auwal Garangamawa:

Share