Shamsu Sani Dealar

Shamsu Sani Dealar No food for lazy

02/11/2025

Episode 2
Asha saurare lafiya

FARASHIN KASUWAR BATSARI L.G, JAHAR KATSINA, A YAU, 17-04-2025Kayan Hatsi;-Buhun farar Masara 55,000— 56,000-Dawa ta kud...
17/04/2025

FARASHIN KASUWAR BATSARI L.G, JAHAR KATSINA, A YAU, 17-04-2025

Kayan Hatsi;

-Buhun farar Masara 55,000— 56,000
-Dawa ta kudu 55,000
-Farin wake 92,000
-Gero 58,000

Sauran Kayayyakin;
*Buhun Rogo marar toliya 42,000 -- 45,000
*Bubun Rogo mai toliya 52,000

ALLAH ya bamu abun siya, Ameeen

Duk abunda yayi farko— zaiyi karshe..Daliban"CHERISH" dake Batsari  suke amsar certificate na kammala practical — a kama...
21/08/2023

Duk abunda yayi farko— zaiyi karshe..
Daliban"CHERISH" dake Batsari suke amsar certificate na kammala practical — a kamar Asibi dake Batsari...

A yaune cikin ikon ALLAH daliban lafiya dake Cherish wanda reshanta ke Batsari wanda s**a yi practical a karamar asibiti wanda ke Batsari, aka gabatarmusu da certificates wanda ke nuni cewa tabbas daliban sunyi abunda aka turasu yi— a asibitin...

Muna rokon ALLAH ya albarkaci abunda aka tsinta a yayin gabatar da wannan practical din— domin shi aikin likitanci dole sai anayinsa a zahiri sannan ake kwarewa..

SAKON TAYA MURNA GA DALIBAN DA S**A KAMMALA SECONDARY SCHOOL NA KARAMAR HUKUMAR BATSARI~ Dealer photography✍️ Dealer pho...
19/08/2023

SAKON TAYA MURNA GA DALIBAN DA S**A KAMMALA SECONDARY SCHOOL NA KARAMAR HUKUMAR BATSARI~ Dealer photography

✍️ Dealer photography

Kamfanin Gidan hoto na Dealer photography bazai ta6a mantawa da dalibai na wannan set din kasantuwar irin yanda kuka sakashi cikin hidimominku da kuka gabatar yayin gabatar da shagulgulanku na murnar kammala wannan mataki na karatu na "SECONDARY"

Muna masu yimaku fatan alkhairi a cikin rayuwarku ta nan gaba— ALLAH yasa abunda aka karanta ya amfani iyayenku, malamanku, garinku da kuma addininmu— Ameeen

Masu niyyar wucewa karatu mataki na gaba— muna yimasu fatan alkhairi, domin wasu daga cikinku ne zasu zama shuwagabanni wasu likitoci wasu lauyoyi wasu kuma malaman maaranta da dai sauransu— Da haka muke addu'ar alkhairi a gareku..

LOVE YOU ALL..

AL-HIKMA COMPREHENSIVE SCHOOL..A yau 5-08-2023 makarantar firamare ta "ALHIKMA" dake karamar hukuma Batsari— tayi bikin ...
05/08/2023

AL-HIKMA COMPREHENSIVE SCHOOL..

A yau 5-08-2023 makarantar firamare ta "ALHIKMA" dake karamar hukuma Batsari— tayi bikin yaye dalibanta a karon farko wanda zasu tafi J.S 1..

A cikin jawabin Shugaban makarantar Mal Zaharaddeen Hamza DAF— yace suna godiya ga iyayen yara irin yanda s**a basu hadin kai wajen gina wannan makarantar, yaci gaba da cewa lalle baccin rashin Tsaro to tabbas da duk inda ake tunanin wannan makarantar da ta wuce hakanan...

Shima a jawabin Uban kasa, Sarkin Ruman katsina Hakimin Batsari— ya yaba da irin kokarin management na makarantar ya kuma yi kalamar karfafa gwiwa a garesu tare da fatan alkhairi..

Anbada kyautuka kamar:-
—Zaqaquri cikin iyayen yara.
—Best teacher
—Best dedicated teacher again
—Best students
—1st, 2nd and 3rd from pre-primary 1 to primary 5.. Da dai sauran kyautuka..

Anyi adduo'in tare rufe taro da Addu'a...

ANYI NADIN SARKIN GWARIN SARKIN RUMAN  KATSINA DA WAZIRINSA..✍️Shamsu DealarA yau ne 2/08/2023, Mai martaba sarkin Ruman...
02/08/2023

ANYI NADIN SARKIN GWARIN SARKIN RUMAN KATSINA DA WAZIRINSA..

✍️Shamsu Dealar

A yau ne 2/08/2023, Mai martaba sarkin Ruman Katsina hakimin Batsari (Alh Tukur Mu'azu Rumah) adalin shugaba, ya samu damar Nadin sarautar sarkin gwari da wazirinsa..

A inda aka nada Isya garba a matsayin (sarkin gwarin sarkin Rumah) tare da wazirinsa Ayuba garba (wazirin sarkin gwari).

A yayin jawabin na sarkin Ruman Katsina hakimin Batsari, bayan jawabin godiya da maraba da mahalarta taron, abunda ya fara fitowa bakinsa shine— suji tsoron ALLAH sannan kuma su sani ALLAH ne ya za6esu a wannan matsayin na sarautar sarkin gwarin da wazirin, sannan kuma yaci gaba da cewa ALLAH ne ke kwacewa yaba wani Amma shi— Sarkin Rumah baya da wani niyyar cire wani domin sanya wani sai wanda ALLAH yaba, domin dama shi ke bayarwa..

Yayi kira kan cewa suji tsoron ALLAH tare da yin abunda ya kamata a cikin wannan jagorancin nasu..

Anyi Adduo'in fatan alkhairi tare da na neman zaman lpy..

DAN MAJALISSAR JAHA MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR BATSARI YA KADDAMAR DA KATIFOFI DA GADAJE DA MAGANI TARE DA TAGOGI YAU ...
17/07/2023

DAN MAJALISSAR JAHA MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR BATSARI YA KADDAMAR DA KATIFOFI DA GADAJE DA MAGANI TARE DA TAGOGI YAU A GENERAL HOSPITAL BATSARI...

✍️ Shamsu Dealer

A yau ne mai girma dan majalissar jaha mai wakiltar karamar hukumar Batsari, Alh musty Rumah, ya kaddamar da wasu ayyuka na gyaran tagogi, katifofi, gadaje wanda yayi.

Inda tawagar tasa tasamu halarcin mai girma kakakin majalissa na jahar katsina '' Alhaji Nasiru Lawal Daura" kuma dan majalissa mai wakiltar karamar hukumar daura l.g tare da Mataimakin kakakin majalissar " Alhaji Abduljalal Haruna R***a" Dan majalissar jaha mai wakiltar karamar hukumar Safana...

Da sauran yan majalissu na wasu kananan hukomomi kamar, Dutsinma Lg. Kaita da dai sauransu...

A cikin jawabin Na kakakin majalissa Alhaji Nasiru, Ya jinjinama Alhaji Musty kan irin nuna damuwarsa ga mutanen da yake wakilta irin yanda ya nace a majalissa game da harakar tsaro da ilmi da noma da wasu sauran matsalolin yankinsa, inda Speaker din yace kullum maganar Alhaji musty bata wuce ta al'ummarsa, daga karshe kuma shine ya kaddamar da kayakin a bainar jama'a...

Mai girma chairman na Karamar hukumar Batsari Alhaji Yusuf Mamman Ifo yayi jawabinsa inda ya tabbatarwa jama'a cewa shi da Dan majalissar jaha Alhaji Musty Rumah zasuci gaba da iya kokarinsu wajen ganin sunyi abunda ya dace, shi ma baiyi kasa a gwiwa ba, ya kawo gudummuwa na magani da keken daukar marar lafiya..

Shima Hon Abduljalal R***a ya tofa albarkacin bakinsa haka zalika Shima chairman na jam'iyyar Apc na karamar hukumar Batsari Alh lawal barau dadin kowa yai godiya kan irin kulawar da Alhaji Musty din ya basu wanda yace ko Sallar data wuce sai da yabi ko wane Exco su sama da dari 300 ya basu shaddoji domin dinkin sallah..

Anrufe taron da addu'a tare da fatan alkhairi..

📸Dealer

Mal Amadu kenan, salihin bawa
15/07/2023

Mal Amadu kenan, salihin bawa

ALLAH ya bada zaman lafiya ango mijin Amarya📸Dealer
15/07/2023

ALLAH ya bada zaman lafiya ango mijin Amarya

📸Dealer

Munyi sanbarka tare da fatan alkhairi ga Mal Abdul Abbas daya daga cikin nasu neman P.A, Allah ya shiga gaba
02/07/2023

Munyi sanbarka tare da fatan alkhairi ga Mal Abdul Abbas daya daga cikin nasu neman P.A, Allah ya shiga gaba

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shamsu Sani Dealar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category