Waleed Isah

Waleed Isah Ice cream lover

18/02/2026

First day of Ramadan Ya Allah accept our ibadat

Hmmmm
17/02/2026

Hmmmm

Malam Auwal mahaifin Umar da ake zargi da kisan gillar Chiranci, ya barranta kansa da abin da ake zargin dan nasa, tare ...
20/01/2026

Malam Auwal mahaifin Umar da ake zargi da kisan gillar Chiranci, ya barranta kansa da abin da ake zargin dan nasa, tare da rokon kotu ta gaggauta yanke musu hukunci.

Muna tafe da karin bayani.

Cikin Hotuna: Waɗannan su ne mutanen da aka yi wa kísan gilla a unguwar Chiranchi Gidan Kwari, dake Jihar Kano.Fatima Ab...
18/01/2026

Cikin Hotuna: Waɗannan su ne mutanen da aka yi wa kísan gilla a unguwar Chiranchi Gidan Kwari, dake Jihar Kano.

Fatima Abubakar (matar gida), Maimuna Haruna (shekara 17), Aisha Haruna (shekara 16), Bashir Haruna (shekara 13), Abubakar Haruna (shekara 10), Faruk Haruna (shekara 7), Abdussalam Haruna (shekara 1 da rabi).

Muna addu’ar Allah ya sanya Aljanna ce makomarsu, Allah ya tona asirin waɗanda s**a aikata musu wannan kisa. Ameen.

📷 Dala FM Kano.

Mutmin nan da aka kashe mai iyalin shi tun jiya abun ke damuna. Imagine ace da safe matarka da ‘ya ‘yanka lafiya ka fita...
18/01/2026

Mutmin nan da aka kashe mai iyalin shi tun jiya abun ke damuna. Imagine ace da safe matarka da ‘ya ‘yanka lafiya ka fita ka bar su a gida sannan yara s**aje makaranta. Zuwa Rana ko yamma kawai a kiraka ace an kashe su duka! Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiuun 😭😭

Ya zakaji?
Wani hali wannan bawan Allah ze shiga yanzu? In ba wani ikon Allah ba zai iya samun matsalan kwakwalwa ko ciwon damuwa. Ko kashe waenda s**ayi abunnan akayi hakan bazai taba dawo dashi daidai ba don iyalan shi sun tafi kenan ba dawowa.

Allah ya saka mai! Allah ya bashu hakuri da salama! Allah yayi riko da hannayen shi ya dubeshi ya bashi ikon cin wannan Jarabawa

Waenda s**ayi abunnan Allah ya tona asirin su, idan sun mutum Allah ya ninka azaba akansu ninkin baninki!

Wannan wani irin rashin Imani ne haka???!!!!!!
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiuun 😭😭

Inallilahi waina ilaihirrajiun wai Akan Gado Ya kashe mutum 7 Ya Allah
18/01/2026

Inallilahi waina ilaihirrajiun wai Akan Gado Ya kashe mutum 7 Ya Allah

07/01/2026

Inawa kowa da kowa Fatan Alkairi 🙏🙃

Hala Madrid 😭
08/12/2025

Hala Madrid 😭

Address

No 163 Kwarbai Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Waleed Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share