29/10/2025
إشغال القلوب بالقرآن :
قال ابن مسعود رضي الله عنه : إن هذه القلوب أوعية فاشغلوها بالقرآن، ولا تشغلوها بغيره.
https://chat.whatsapp.com/LSt9M9g2aR8FAtEdGw6fGs
*Assalamu alaikum warahmatullah*
Muna yiwa ƴan uwa masu albarka barka da shigowa acikin wannan xauren mai albarka.
Wannan xauren mun buɗe shi ne badan komai ba sai dan qarawa junan mu sani akan abinda ya shafi ilmin Qira"at wanda Insha Allah zamuyi abubuwa kamar haka
1_gyaran karatu a riwayar hafsi sakamakon galibin mu muna fara karatu ne da riwayar.
2_karatun littafan Tajweed
3_Karatun littafan Qira"at.
4_ usul na Qira"at .
Bayan kammala ko wane usul dakwai IJAZA da za"a bayar ga waɗanda s**a cancanci hakan, haka bayan kammala ko wace riwaya xa"a bayar da IJAZA.
A taimaka mana da sharing a groups domin ƴan uwa su amfana.
🖊️Saeed Muhammad Auwal
07082241678