Madus Production's Studio

Madus Production's Studio Film Production, Script writing, Visual & Non-Visual Editing, Graphic designer, Event planning, Subtitling, Printing, Vedio covering etc.

You can also follow on Instagram to see more.
07/06/2026

You can also follow on Instagram to see more.

22/05/2026
15/05/2026

Jarumi Musa Muhammad Abdullahi (Auta Baita) Shine Jarumin Kannywood da Yafi Kowa ne Jarumi dadewa Yana Harkar Fim domin Ya Fara ne tun a Shekarar 1972.

Fitaccen Jarumi a Masana'antar Shirya Finafinan Hausa Musa Muhammad Abdullahi Wanda akafi sani da Auta baita acikin Shirin Kwana Casa'in Ya bayyana Cewar Ya Fara Harkar Fim ne tun a Shekarar 1972 a gidan Radio Television Kaduna (RTK) Wacce Marigayi Sardaunan Sokoto Ya Kafata a Shekarar 1962.

Jarumin Ya bayyana Hakan ne a wata hira da yayi tare da Usman Kabara.

Manyan Matan Kannywood
10/03/2026

Manyan Matan Kannywood

Address

Kaduna South

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madus Production's Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Madus Production's Studio:

Share

Category